Labarai
Iran ta Tabbatar da Kisan Ayatollah Khamenei a Hare-haren Amurka da Isra’ila
Gwamnatin Iran ta tabbatar da mutuwar Ali Khamenei, bayan ikirarin farko da shugaba Donald Trump ya yi na kisan jagoran addinin a hare-haren da Amurka da Isra’ila suka kai a sassan kasar Iran.
A sanarwar da kafar yada labaran Iran ta sanar, ba a bayyana yadda aka kashe jagoran addinin ba da kuma wanda zai gaje shi.
Majalisar koli ta tsaron kasar Iran ce ta tabbatar da mutuwar Khamenei tana mai zargin Amurka da Isra’ila, kamar yadda sanarwar ta bayyana.
Sanarwar ta ce shahadar Khamenei za ta kasance mafarin “yaki da azzalumai”.
-
Ilimi6 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai5 days agoGwamna Dauda Lawal Zai Halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya A New York
-
Labarai21 hours ago
Dakarun Soji Sun Ceto Mutane 23 Tare Da Kama Lakurawa Hudu
-
Labarai23 hours ago
NWDC Ta Sanya Tsaro A Matsayin Babban Fifikon Ta
