Daga Sani Dutsinma Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya yaba wa Ƙungiyar Matasa Musulmi ta Duniya (WAMY) kan shirya aikin jinya da ake yi kyauta, wanda...
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya sake jaddada ƙudirin gwamnatinsa na inganta walwalar ma’aikata, inda ya sanar da shirin kafa kwamiti domin tsara hanyoyin kula da...
Daga Sani Dutsinma Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, ya yi bankwana da rukuni na farko na maniyyata 418 daga jihar da suka tashi zuwa ƙasar...
Daga Sani Dutsinma Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, ya kaddamar da sabuwar kasuwar kayan lambu ta zamani da aka gina a Birnin Kebbi, domin cika...
Daga Bello Wakili Gwamnatin Tarayya ta tabbatar wa iyalan jami’an tsaro da aka kashe a wani harin baya-bayan nan da ya faru a ƙaramar hukumar Shanga...
Daga Sani Dutsinma Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya jagoranci wata babbar tawagar gwamnatin tarayya zuwa Jihar Kebbi domin yin ta’aziyya ga gwamnati da al’ummar jihar...
Daga Sani Dutsinma Rundunar ‘Yan Sanda a Jihar Kebbi ta ce an dawo da zaman lafiya a ƙauyen Alwasa da ke Ƙaramar Hukumar Argungu. Jami’in Hulɗa...
Daga Sani Dutsinma Marayu da zawarawa sama da dubu ɗaya ne suka amfana da tallafin kayayyakin Ramadana da na Sallah daga Gidauniyar NASARA a Jihar Kebbi....
Daga Sani Dutsinma Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya (NCAA), ta yaba da kokarin Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kebbi bayan duba kayayyakin...
Gwamnatin Jihar Kebbi ta karyata zargin cewa gwamnatin Gwamna Nasir Idris ba ta taka rawar gani wajen bunkasa harkokin addinin Musulunci da ci gaban jihar ba....
Daga Sani Dutsinma Gwamnatin Jihar Kebbi ta kammala shirye-shiryen raba kayayyakin aikin noma da nau’o’in hatsi daban-daban ga mutane miliyan daya a fadin jihar. Kayayyakin da...
Gwamnatin Tarayya ta fara rabon kayan abinci da na gina jiki ga dubban marasa galihu da kuma masu larurar nakasa a Jihar Kebbi. Ministan Kasa a...
Daga Sani Haruna Dutsinma Gwamnatin Jihar Kebbi ta bukaci mazauna jihar da yi wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kyakkyawar tarba tare da nuna farin ciki yayin...
Gwamnan Jihar Kebbi, Dokta Nasir Idris, ya amince da kafa kwamitin ƙwararru domin bincike kan halin da ake ciki na aikin gina Gidan Gwamnan Jihar Kebbi...
Gwamnatin Jihar Kebbi ta umarci rufe dukkan makarantun sakandare na gwamnati da na kuɗi tare da dukkan manyan makarantun gaba da sakandare a faɗin jihar. Wannan...