Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kano, Jibril Ismail Falgore, ya miƙa ta’aziyyarsa ga Gwamnatin Jihar Kano, ’yan kasuwa da mazauna birnin Kano da gobarar da ta auku...
Ƙungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah ta Nijeriya (MACBAN) ta soki matakin da Majalisar Dokokin Amurka ta ɗauka na shirin ayyana ƙungiyar a matsayin ƙungiyar ta’addanci ta...
Uwargidan Gwamnan Jihar Zamfara State, Hajiya Huriyya Dauda Lawal, ta yaba wa Hajiya Binta Lawal Barau Bungudu, matar Kwamishinan Ayyuka da Ababen More Rayuwa, bisa...
Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ta musanta zarge-zargen cin hanci da aka yi wa tsohon Shugaban Sashen kula da Harkokin Ɗalibai, Farfesa Shamsuddeen Umar, tana...
By Adamu Yusuf Bikin kasuwar duniya dake ci a Jihar Kaduna ya kasance mai tarihi yayin da Rukunin kamfanonin Dangote ya gudanar da Rana ta...
Daga Usman Muhammad Zaria Mataimakin Gwamnan Jihar Jigawa, Injiniya Aminu Usman Gumel, ya bayyana sabon Shugaban Jami’ar Tarayya da ke Dutse, Farfesa Ahmad Muhammed Gumel, a...
Daga Yusuf Zubairu/Abubakar Hamza Shugaban Hukumar Raya Kogin Benuwe Dakta Mahmud Sanusi Mohammed, ya bullo da wata fasaha mai sauki da za ta kare hanyar shiga...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Kula da Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta bayyana cewa za ta ci gaba da samar da abinci da musamman ...
Daga Usman Muhammad Zaria Majalisar Zartarwa ta Jihar Jigawa ta amince da rahoton Kwamitin Asusun Ci gaban Akwatin Zaɓe (Kudin Akwati) Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi...
Daga Usman Muhammad Zari Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da gudanar da shirin ciyar da jama’a na buda-baki (Iftar) na shekarar 2026, da nufin tallafa wa...
Hukumar Inshorar Ajiya ta Nijeriya (NDIC) ta bayyana cewa fiye da kashi 80 na masu ajiya a bankunan kasuwanci da aka rufe a Nijeriya sun karɓi...
Gwamnatin Tarayya ta fara rabon kayan abinci da na gina jiki ga dubban marasa galihu da kuma masu larurar nakasa a Jihar Kebbi. Ministan Kasa a...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake jaddada ƙudurin gwamnatinsa na samar da ci gaba mai ganuwa tare da dawo da amincewar jama’a ga harkokin mulki...
Kwamitin Majalisar Dattawa kan Kuɗi ya dakatar da ci gaba da nazarin kasafin kuɗin shekarar 2026 na Ofishin Babban Akanta na Tarayya. A yayin zaman kare...
Hukumar Abinci ta Majalisar Ɗinkin Duniya (WFP), tare da haɗin gwiwar Gidauniyar Mastercard, kuma Self Help Africa ke aiwatarwa, sun ƙaddamar da cibiyar busar da...