Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta bayyana cewa maniyyata masu cikakkiyar lafiya ne kadai za a lamincewa zuwa aikin Hajjin...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa APC, inda ya jagoranci gagarumar sauya sheƙa a siyasar Jihar Kano....
Rundunar Sojin Sudan ta Kudu ta bai wa fararen hula da ƙungiyoyin agaji da ma’aikatan Majalisar Ɗinkin Duniya wa’adin sa’o’i 48 su bar yankunan da ke...
Daga Ibrahim Suleiman Hukumar Kula da Lafiya da Cututtuka Masu Yaduwa ta Kasa (NIPHID), da ke Saye a karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna, ta gudanar...
Daga Isma’il Adamu Hukumar Shige da Fice ta kasa ta ceto mutane 22 da aka yi yunkurin safararsu, a yankin kan iyakar Zango da ke Jihar...
Ministan Ƙasa a ma’aikatar Ayyuka, Bello Muhammad Goronyo, ya bayyana damuwarsa kan jinkirin ci gaban aiki a wani sashe na aikin gina tagwayen hanyar Zariya–Funtuwa–Gusau–Talata Mafara–Sakkwato,...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kebbi ta kama wani mutum mai suna Hamza Abdullahi Sama, mazaunin unguwar KCC a Birnin Kebbi, bisa zargin damfarar sama da...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja a Litinin, 26 ga Janairu, domin kai ziyarar aikin ƙasa zuwa Jamhuriyar Türkiye. Manufar ziyarar ita ce...
Wata ƙungiya mai taken Concerned Pro-Democratic Activists of Nigeria ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta saki jami’an sojan da ke tsare bisa zargin hannu...
An gudanar da ibadar Lahadi a ƙarƙashin tsauraran matakan tsaro a al’ummar Kurmin Wali da ke Ƙaramar Hukumar Kajuru a Jihar Kaduna, biyo bayan garkuwa da...
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na inganta walwalar jami’anta, masu aiki da kuma waɗanda suka yi ritaya. Babban Hafsan Sojin Sama,...
Gwamnatin Jihar Kwara ta fara girke taransifoma guda talatin da huɗu da ta saya a wurare daban-daban na jihar, a wani yunkuri na inganta samun wutar...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya sake tabbatar wa al’ummar jihar cewa gwamnatinsa ta ƙuduri aniyar kammala dukkan ayyukan hanyoyi da ake aiwatarwa a fadin...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta shirya taron horas da masu horaswa (Train-the-Trainer) da suka fito daga ƙananan hukumomi 27...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa tayi kira ga maniyyatan da su himmatu don biyan kudin hadaya na aikin hajjin bana....