Daga Sani Dutsinma Rundunar ‘Yan Sanda a Jihar Kebbi ta ce an dawo da zaman lafiya a ƙauyen Alwasa da ke Ƙaramar Hukumar Argungu. Jami’in Hulɗa...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal, ya umurci dukkan ‘yan majalisar zartaswar jihar da ke son takara a zaben shekarar 2027 da su ajiye...
Daga Khadijah Aliyu Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ta amince da korar dalibai 171 bisa laifin gabatar da takardun shigar jami’a na bogi. An yanke...
Daga Aliyu Lawal Majalisar Masarautar Kagara ta gudanar da hawan Durbar domin bikin kammala azumin watan Ramadan na wannan shekara tare da nuna goyon baya ga...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar farin cikinsa bayan nasarar gudanar da gwajin saukar jirgi na farko a sabon Filin Jirgin Sama na Ƙasa...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Bauchi ta tabbatar da cafke wani matashi da ake zargi da aikata garkuwa da yaro da kuma kisan kai, a wani lamari...
Daga Yusuf Zubairu Sarkin Kauru, Zakari Ya’u Usman na biyu, ya yi kira ga al’ummar masarautar da ke Jihar Kaduna, da su ci gaba da tabbatar...
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce “muna son tattaunawa da Iran” to amma kuma “babu wanda za mu yi magana da shi,” in ji Trump a...
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, tare da Sanata Abubakar Bukola Saraki da Sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari, sun taya al’ummar Musulmi murnar bikin Eid-el-Fitr, wanda ke...
Tsohon Shugaban Ƙasa, Janar Abdulsalami Abubakar (mai ritaya), ya buƙaci al’ummar Musulmi da su aiwatar da darussan da suka koya a watan Ramadan domin inganta rayuwarsu....
A Jihar Jigawa, al’ummar Musulmi a birnin Dutse sun fito da yawa domin gudanar da sallar Idi raka’o’i biyu ta Eid-el-Fitr, wadda ke nuna ƙarshen watan...
Al’ummar Jihar Kano sun gudanar da bikin Eid-el-Fitr na bana cikin kwanciyar hankali da farin ciki, duk da tsauraran matakan tsaro da aka shimfiɗa a sassa...
An buƙaci al’ummar Musulmi da su ci gaba da riko da darussan ruhaniya na watan Ramadan ta hanyar taimakon marasa galihu da kuma inganta zaman lafiya...
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, Dakta Danladi Jatau, ya taya al’ummar Musulmi murnar bikin Eid-el-Fitr na bana, tare da taya su murnar kammala azumin watan Ramadan...
Mukaddashin Gwamnan Jihar Zamfara, Mani Malam Mummuni, ya taya al’ummar Musulmi a fadin jihar murnar kammala azumin watan Ramadan da kuma bikin Eid-el-Fitr. A cikin sakon...