Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya taya al’ummar Musulmi a Najeriya murnar bikin Eid-el-Fitr, tare da kira ga tausayi, yafiya da haɗin kai yayin da...
Mataimakin Kakakin Majalisar Wakilai, Benjamin Kalu, ya buƙaci al’ummar Musulmi da su ci gaba da yin tunani a kan darussan sadaukarwa, tausayi, juriya da kuma kyakkyawan...
Babban limamin Bauchi ya yi kira da ayi gyara a manhajar tsarin ilmi don dakile rashin aikin yi a tsakanin dimbin matasa a kasar nan Alhassan...
Daga Nasir Malali Mai Martaba Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana ranar Juma’a, 20 ga watan Maris a matsayin ranar 1 ga Shawwal na shekarar...
Daga Sani Dutsinma Marayu da zawarawa sama da dubu ɗaya ne suka amfana da tallafin kayayyakin Ramadana da na Sallah daga Gidauniyar NASARA a Jihar Kebbi....
Daga Bello Wakili Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Taiwo Oyedele a matsayin Minista a Ma’aikatar. An gudanar da bikin rantsarwar a Fadar Shugaban...
Dokta Muhammad Sani Uwaisu FCNA, Garkuwan Kudun Zazzau, ya yi kira ga daukacin al’ummar Musulmin Duniya baki daya da su kara yin riko da abubuwan da...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnatin Jihar Zamfara ta amince da biyan albashin watan Maris da wuri ga dukkan ma’aikatan gwamnati da masu karɓar fansho a faɗin jihar,...
Adadin mambobin jam’iyyar APC a jihar Zamfara ya karu zuwa 158,697, kwanaki uku kacal bayan sake bude tsarin rajistar mambobi ta yanar gizo na jam’iyyar, biyo...
An bukaci ‘yan jarida su tabbatar rahotanninsu sun dogara da gaskiya tare da guje wa son zuciya domin kare mutuncinsu a gaban Allah. Kwamishinan Ilimi da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta ce ta samu wani gagarumin nasara a kokarinta na yaki da masu garkuwa da mutane da sauran manyan laifuka a...
Shugaban Majalisar Malamai ta ƙasa na ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS), Ash Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya bukaci Gwamnan jihar Niger, Umar Bago,...
Jami’an kula da hanya na Hukumar Kiayyae hadura ta kasa a Jos sun samu damar yin gwajin idanu da kuma samun magani kyauta kan cutar Glaucoma...
Hukumar Kwastam ta Najeriya, reshen Jihar Kwara, ta ce ta kama tare da kwace kayayyakin da aka haramta da kuma wasu da aka takaita shigowarsu cikin...
Mataimakin Gwamnan Jihar Zamfara, Malam Mani Malam Mummuni, ya yi rijista a hukumance a matsayin cikakken ɗan jam’iyyar APC. An gudanar da rajistar ne a Fadar...