Hukumar Kula da Ci gaban Kiwon Lafiyar Matakin Farko ta Jihar Taraba ƙarƙashin Shirin IMPACT, ta ƙaddamar da rarraba kayan aikin lafiya da babura ga jami’an...
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta amince da kudurin kasafin kudin kananan hukumomi na shekarar 2026, inda ta amince da sama da Naira biliyan 152 ga kananan...
Gwamnatin Iran ta tabbatar da mutuwar Ali Khamenei, bayan ikirarin farko da shugaba Donald Trump ya yi na kisan jagoran addinin a hare-haren da Amurka da...
Shugaban Kwamitin Tallafawa Marayu na Riyadissalihin da ke Funtua, Alhaji Lawal Mekaji, wanda aka fi sani da Madugun Kasuwar Funtua, ya yi kira ga masu hannu...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta kara yin kira ga ‘yan kwangilar da aka baiwa sayen kayan abincin shan ruwa da su sanya tsoron...
Daga Usman Muhammad Zaria Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya raba zakkar kayayyakin amfani gona da dabbobi da kudin su ya tasamma Naira Miliyan 71 a...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta bada tabbacin baiwa bankin raya kasashen Afrika cikakken goyan bayan ta domin cika sharudda da ka’idojin da ake...
Daga Shamsuddeen Mannir Atiku Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta amince da Kudirin Kasafin Kuɗin Ƙananan Hukumomi na shekarar 2026 ya zama doka, inda ta sahale kuɗi...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta yi kira ga Hukumar Shige da Fice ta kasa da ta tabbatar da gudanar...
Daga Usman Muhammad Zaria Shugaban Karamar Hukumar Birnin Kudu, Dakta Builder Muhammad Uba, ya kaddamar da rabon tallafin kudi domin taimaka wa marasa galihu a yankin...
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya ce ƙasarsa a shirye take ta taimaka wajen “sauƙaƙa tattaunawa” tsakanin Pakistan da Afghanistan bayan da rikici ya barke...
Majalisar Dattawa ta bukaci tawagar tattalin arzikin gwamnati da ta tsara hanya mai ma’ana domin komawa tsarin kasafin kuɗi da ya fi mayar da hankali kan...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da rabon takin zamani da sauran muhimman kayan noma domin tallafa wa manoma a kakar noman rani a faɗin...
A wani yunkuri na ƙarfafa shirin rigakafin yau da kullum, Hukumar Kula da Lafiyar Matakin Farko ta Jihar Kano ta gudanar da wata ganawa ta musamman...
Mahukuntan jami’ar Bayero Kano sun sanar da haramta duk wasu bukukuwan “signing-out” da kuma amfani da rigunan kammala karatu ba tare da izini ba a harabar...