Labarai
Hezbollah Da Isra’ila Za Su Yi Ganawar Gaba Da Gaba A Karon Farko
Ana sa ran jakadan Isra’ila da na Lebanon a Amurka su shiga tattaunawa ta gaba da gaba a Washington naN gaba.
Wannan shi ne karon farko a cikin gomman shekaru, inda jami’ai daga kasashen biyu – wadanda ba su da alaka ta diflomasiyya, z asu yi hakan.
Hukumomin Lebanon farko na son su ga an dakatar da bude wuta a yakin da Isra’ila ke yi da kungiyar Hezbollah, wadda Iran ke mara wa baya, to amma kuma Isra’ila ta ce ba wannan magana, dole ne sai Hezbollah, ta zubar da makamanta.
Shi ma sakataren harkokin waje na Amurka Marco Rubio zai halarci tattaunawar. Hezbollah ta kafe lalle cewa Lebanon ta fice daga wannan sha’ani.
A jiya Litinin shugaban kungiyar Naim Qassim, ya kara jaddada, matsayar kungiyar ta kawar da yuwuwar tattaunawa ta kai tsaye da Isra’ila
BBC Hausa
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai7 days agoADC Ta Kaddamar da Yakin Neman Zabe a Daura, Ta Jaddada Matsayinta Kan Tallafin Man Fetur
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Ilimi7 days agoZamfara Ta Kaddamar Da Shirin Shigar Da Yara Makaranta
-
Labarai6 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
