Jami’an Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA) shiyar Kano sun kama kwalabe 8,000 na Akuskura, wani hadin ganyen magani da ake zargin na...
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya bukaci Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa (FRSC) da sauran masu ruwa da tsaki da su kara kaimi wajen aiwatar da...
Gamayyar kungiyoyin jam’iyyar APC a jihar Jigawa sun yi Allah wadai da ɗabi’ar sakataren kudi na jam’iyyar ta ƙasa, Alhaji Bashir Usman Gumel, suna bayyana halayensa...
A wani yunkuri na kokarin tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a Arewa maso Yamma da wasu sassan Arewa ta Tsakiya, Kwamandan Rundunar Operation Fansan...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wani mutum da ake zargi da safarar mutane tare da mata 12 a wata tashar mora da ke kan...
Hedkwatar Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (NSCDC) a Jihar Kano ta kama mutane shida da ake zargi da lalatawa da kuma satar kayayyakin wutar lantarki a...
Asusun Kula da Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF),da Kungiyar Tarayyar Turai (EU), tare da hadin gwiwar Hukumar Ilimi ta Firamare ta Jihar Jigawa(SUBEB) sun horas...
Gwamnatin jihar Bauchi ta kaddamar da wani kwamiti na musamman na Limamai da Fastoci domin samar da hadin kai da zaman lafiya a kananan hukumomin Tafawa...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya rushe majalisar kwamishinoinsa Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da Babban Sakataren Yaɗa Labarai, Bologi Ibrahim, ya...
Jama’ar cikin garin Katsina sun nuna damuwa kan yadda shara ta mamaye Titin IBB, hanya mafi cunkoso a cikin garin Katsina, wadda ta tashi daga kan...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana alhininta kan mummunan hatsarin jirgin ruwa da ya auku ranar Juma’a a Nasarawan Kifi, da ke Gundumar Birnin Tudu ta Karamar...
Jihar Jigawa ta samar da gagarumin ci gaba a fannin samar da makamashi, bayan da Gwamna Malam Umar Namadi ya kaddamar da aikin karamar tashar lantarki...
Gwamnatin jihar Kano ta sake jaddada aniyar ta na kara kuzari da kuma karfafa hanyoyin da za’a amfani Al umma wajen gudanar da ayyuka domin bunkasar...
Ƙungiyar Jigawa FADAMA CARES ta taya murna ga Dr. Saifullahi Umar bisa nadin sa a matsayin Daraktan Janar na farko na Hukumar Sauya Fasalin Noma ta...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta sanar da shirin shiga yajin aikin gargadi ga Gwamnatin Tarayya. Da yake jawabi a taron manema labarai a Sokoto,...