Rundunar tsaro ta haɗin gwiwa da ta ƙunshi Sojojin Nijeriya, Hukumar Tsaron Farin Ciki (DSS), ’Yan Sanda da sauran hukumomin tsaro, ta hallaka ’yan bindiga 150,...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya amince da sake buɗe dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu a faɗin jihar. Sanarwar sake buɗe makarantun, wadda...
Gwamnatin Jihar Nasarawa ta yi kira ga malaman manyan makarantu mallakar jihar da ke yajin aiki da su janye yajin aikin da suke gudanarwa, domin bai...
An shawarci Musulmi da su kula da maganganunsu tare da tabbatar da cewa suna faɗar gaskiya a kowane lokaci. Limamin Masallacin Darul-Khair da ke Ilorin, Jihar...
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta kaddamar da rabon kuɗaɗe har Naira miliyan sittin ga matasa dari shida da aka horas a sana’o’i daban-daban a ƙarƙashin shirin koyon...
An bukaci mazauna Rukunin gidajen Harmony da ke jihar Kwara da su ƙara ƙaimi wajen biyan bashin lamunin gidajensu (mortgage), domin bai wa wasu ma damar...
Daga Usman Muhammad Zaria An yi kira ga Gwamnatin Jihar Jigawa da ta dauki kwararan matakai don dakile dabi’ar sare bishiyoyi a fadin jihar. Tsoho Gwamnan...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta karɓi jimillar ƙorafe-ƙorafe 12,446 daga watan Janairu zuwa Disamba na shekarar 2025. Mataimakin Babban Kwamandan Hukumar, Sheikh...
Fitaccen malamin addinin Musulunci a jihar Zamfara, Sheikh Tukur Sani Jangebe, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta ɗauki matsalar rashin aikin yi a matsayin...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Kano, ta samu gagarumar nasara a shekarar 2025, inda ta kama mutane 1,389 da ake...
Cibiyar Noma a Yankunan Busassu (Centre for Dryland Agriculture – CDA) ta Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta haɗa gwiwa da Ƙungiyar Ci Gaban Mata Manoma (Women...
An yi kira ga ƙwararrun ma’aikatan kafafen watsa labarai da su riƙa kiyaye ƙa’idojin aikin jarida tare da tabbatar da sahihanci da daidaito wajen ruwaito abubuwan...
An yi kira ga Kiristoci a jihar Kwara da su yi amfani da ni’imomin da Allah Ya hore musu wajen inganta rayuwar sauran al’umma, musamman masu...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya mai ba shi shawara ta musamman kan daidaita manufofi kuma Shugabar Sashen Daidaita Ayyukan gwamnati, Hajiya Hadiza Bala-Usman, murnar...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta shiga jimami mai tsanani sakamakon rasuwar ’yan majalisar su biyu Honarabul Sarki Aliyu Daneji da Honarabul Aminu Sa’adu Ungogo, waɗanda suka...