Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya umarci Sakataren Gwamnatin Jihar da ya hada kai da Ma’aikatun Ayyuka, Matasa da Ci gaban Al’umma domin tabbatar da...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kwara ta kama wasu da ake zargi da aikata fashi da makami da kuma kasancewa mambobin kungiyar asiri da ke addabar yankin...
Jam’iyyar ADC reshen Jihar Kebbi ta bayyana damuwa kan abin da ta kira kamawa da tsare mambobinta ba bisa ka’ida ba a sassa daban-daban na jihar....
Tsohon Babban Daraktan Hukumar Bunƙasa Kula da Lafiya a Matakin Farko ta Ƙasa, Dr. Faisal Shu’aib, ya sanar da janyewarsa daga takarar gwamnan Jihar Nasarawa a...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta tabbatar da Murtala Sule Garo a matsayin sabon Mataimakin Gwamnan jihar, bayan nasarar tantance shi da aka yi. An tabbatar da...
Tsohon Darakta Janar na Hukumar Samar da Ayyukan Yi ta Ƙasa, National Directorate of Employment, Silas Ali Agara, ya ƙaddamar da kwamitin yaƙin neman zaɓensa domin...
Wata cibiyar kasuwanci ta yanar gizo da ke da hedikwata a Amurka, mai suna EFS, ta tallafa wa sama da zawarawa da masu ƙaramin ƙarfi 100...
Wani mai neman takarar gwamna a ƙarƙashin jam’iyyar ADC a jihar Zamfara State, Dr. Abdulmuddalib Muhammad Auwal Gusau, ya bayyana shirinsa na ƙarfafa mata da samar...
Gwamnatin Tarayyar Nigeria ta bayyana aniyarta na ƙaddamar da wani sabon shiri na kyauta da zai taimaka wajen fitar da ‘yan ƙasa daga talauci cikin tsari...
Jam’iyyar ADC reshen jihar Katsina ta zaɓi sabbin shugabanninta, inda aka zaɓi Alhaji Mohammed Rimi a matsayin shugaban jam’iyyar na jihar, sai Mansur Mu’azu a matsayin...
Daga Usman Muhammad Zaria Kwamitin Dattawan jam’iyar APC a Jihar Jigawa ya amince da Bola Ahmed Tinubu da Umar Namadi a matsayin ’yan takarar jam’iyar a...
Daga Yusuf Zubairu Kauru Masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna sun sake jaddada goyon bayansu ga Shugaban Kasa...
Zaɓen shekarar 2027 a ƙaramar hukumar Kauru a Jihar Kaduna na iya kasancewa wanda zaɓin ‘yan takara da karɓuwarsu a tsakanin al’umma zai fi rinjayar sakamakonsa,...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya nuna matuƙar damuwa kan halin da wasu makarantun gwamnati ke ciki a ƙaramar hukumar Gusau, yana mai...
Daga Khadijah Aliyu Majalisar Dokokin Jihar Kano ta kafa kwamitin mutum 12 domin tantance Murtala Sule Garo a matsayin Mataimakin Gwamna. Hakan ya biyo bayan karanta...