Gwamnatin Jihar Katsina ta yi kira ga al’ummomin da ke zaune a yankunan da ake fama da matsalolin tsaro da su ba da haɗin kai ga...
A wani yunƙuri na ƙarfafa muhalli mai tsafta da kare yara daga kamuwa da cututtuka, Kwamishinan Ma’aikatar Harkokin Mata, Yara da Masu Buƙata ta Musamman ta...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta sake jaddada kudurinta na rage wa manoma wahalhalu wajen jigilar amfanin gonakinsu zuwa kasuwanni mafi kusa a fadin jihar. Gwamna Umar Namadi...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa, ƙarƙashin jagorancin shugabanta Ahmed Umar Labbo, ta mayar da kudi sama da Naira Miliyan 31 ga mahajjata 930 da...
An yi kira ga Gwamnatin tarayya da na jihohi da su kafa Ma’aikatu na Harkokin Iyali domin magance aikata laifuka da rushewar tarbiyya a ƙasar nan,...
Kungiyar Tuntuba ta Arewa (ACF) ta ja hankalin shugabanni da al’ummar Arewacin Najeriya da su kasance masu taka-tsan-tsan da hadin kai a yayin da ake fuskantar...
Shugaban Karamar Hukumar Birnin Kudu, Dr. Builder Muhammad Uba ya kaddamar da dashen itatuwa a rukunin sabbin gidaje na Danmodi dake a Jihar Jigawa. A jawabin...
Hukumar Kula da Lafiya A Matakin Farko ta Jihar Kano (KSPHCMB) ta fara raba kayayyakin kula da mata masu juna biyu, da kananan yara kyauta a...
Gwamnatin Jihar Kwara ta sake jaddada aniyarta na ci gaba da tallafawa Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Kasa (NOA) domin tabbatar da cimma manufarta ta...
Gwamnatin Jihar Kano tare da haɗin gwiwar Hukumar ’Yan Sanda ta Ƙasa sun kammala binciken matasa 718 da suka daina harkar daba a ƙarƙashin shirin ‘Safe...
Mai martaba Sarkin Kazaure, Alhaji Najib Husaini Adamu, ya bada tabbacin hadin kai da goyon bayan sa ga sabuwar shugabar Kwalejin fasahar sadarwa da adana bayanai...
Kwamitin kula da harkokin lafiya na majalisar wakilai ya yaba wa jihar Jigawa bisa kasancewarta jagaba a shirin samar da lafiya ga kowa ta hanyar manyan...
A yunƙurinta na inganta harkar kiwon lafiya, Karamar Hukumar Gwarzo ta raba muhimman magunguna da kayan aikin ga cibiyoyin kiwon lafiya a gundumomi 10. An gudanar...
Ƙungiyar Lauyoyi ta Najeriya (NBA) reshen Jihar Zamfara, ta rantsar da Surajo Garba Gusau a matsayin sabon shugabanta. Babbar Mai Shari’a ta Jihar Zamfara, Mai Shari’a...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rantsar da Barista Sa’idu Yahaya a matsayin sabon Shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar...