Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana riko da tsarin nan na “safe school initiative” a matsayin sirrin da ya sa ba cika samun...
A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al’umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin kasar nan inda mutane...
Sakamakon farko na zaben shugaban kasar Senegal na nuna dan takarar jam’iyyar adawa Bassirou Diomaye Faye ne ke kan gaba, lamarinn da ya sanya magoya bayansa...
Majalisar dattijai ta amince da wani kudirin doka da ke neman a kafa asusun tallafawa masu yi wa kasa hidima (NYSC). Ƙudurin dokar wanda Sanata Yemi...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya sa haramcin tafiye-tafiye zuwa ƙasashen waje tsawon wata uku ga ministoci da shugabannin ma’aikatu da hukumomin gwamnati. Shugaban ma’aikata a fadar...
A ranar Laraba ne majalisar wakilai ta amince da ƙudirin dokar neman ƙarin albashi da alawus-alawus ga alƙalan Najeriya. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa Shugaban...
Babban jami’in kula da harkokin waje na Tarayyar Turai (EU), Josep Borrell ya bayyana cewa, yaƙin da sojojin Isra’ila ke yi a Gaza ya mayar da...
Babban bankin kasuwancin Ethiopiya ya bai wa abokan hulɗarsa da suka ciri kuɗin da ya zarce wanda ke ajiye a asusunsu nan da ƙarshen makon nan...
Yajin aikin da Kungiyar ma’aikatan Jami’o’i ta kasa da suka hada da NASUU da SSANU suka fara gudanar wa ya gurgunta harkokin karatu a Jami’ar Ahmadu...
Sojojin Najeriya ƙarƙashin runduna ta ɗaya sun kuɓutar da mutum 16 da ƴanbindiga suka sace a yankin Kajuru da ke jihar Kaduna. Sun kuma daƙile yunƙurin...
An bayyana bukatar sake nazarin tsarin shari’ar kasan nan muddun ana bukatar rage cinkoson da ake da shi a gidajen gyaran hali da ke fadin...
Sojojin Isra’ila sun sanar da ƙaddamar da hari kan asibitin al-Shifa da ke Gaza. Mai magana da yawun sojin Isra’ilar, Rear Admiral Daniel Hagari, ya ce...
Shugaba Bola Tinubu ya ce wadanda suka kashe dakarun soji 16 a yankin Okuoma da ke Karamar Hukumar Ughelli a Jihar Delta, za su ɗanɗana kuɗarsu....
Wata gobara da ta tashi a babbar kasuwar jihar Sokoto da safiyar yau Litinin ta yi sanadin ƙonewar shaguna da dama a ɓangaren masu sayar da...
Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari, ya ce magajinsa, Bola Ahmed Tinubu, yana taka rawar gani sosai tun bayan hawansa mulki watanni tara da suka wuce. Tsohon...