Gwamnan jihar Kebbi, Kwamared Nasir Idris, ya amince da nadin Dr. Abubakar Boyi-Dallatu a matsayin shugaban kwalejin kimiya da fasaha ta jihar Kebbi, dake Dakingari. ...
Hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da sace wayoyin turakun lantarki dake kan hanyar motar unguwar Fagge...
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas amince da tsarin kwamitin rabon tarakta a jihar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da sakataren gwamnatin jihar, Cif...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce mutane 8 ne suka rasa rayukansu a sanadiyyar bala’o’i daban-daban a cikin watan Mayun 2024. Jami’in hulda...
Shugaba Kasa Bola Tinubu ya umurci Ministan Kudi da Tattalin Arziki, Wale Edun, da ya lissafo abin da za a kasha idan Gwamnati ta biya sabon...
Jami’ar Fasaha ta Tarayya ta Minna da ke jihar Neja ta zama ta biyu a cikin jami’o’in Najeriya a lambar yabo ta tallafin bincike na Asusun...
Shugaban kwamitin majalisar dattijai mai kula da ayyukan noma da raya karkara, Sanata Saliu Mustapha, ya Jaddada kudirinsa na tallafama yunkurin gwamnatin tarayya wajen bunkasa sashen...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta ce za a fara jigilar maniyyata na bana daga ranar Litinin 3 ga watan Yuni 2024. Babban Daraktan...
Majalisar karamar hukumar Kiyawa ta bada gudunmawar naira dubu dari bakwai ga maniyyatan aikin hajjin bana na yankin. Shugaban karamar hukumar, Alhaji Nasiru Ahmad ya bayyana...
Mai Martaba Sarkin Gumel da ke Jihar Jigawa, Alhaji Ahmad Muhammad Sani ya sake jaddada kudirinsa na ci gaba da tallafawa makarantun tsangaya da na islamiya...
Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Jigawa ta bukaci maniyyatan Jihar su zama cikin shiri domin ana dab da fara jigilar su zuwa kasa mai tsarki...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa ayyukan samar wa al’umma mafita da gwamnatinsa ke yi na samun tagomashi sosai, kuma an samu gagarumin sakamako...
Nigeria, we hail thee, Our own dear native land, Though tribe and tongue may differ, In brotherhood, we stand, Nigerians all, and proud to serve Our...
An zaɓi ɗan ƙwwallon Real Madrid, Jude Bellingham a matsayin gwarzon ɗan wasan La Liga na bana a kakar farko da ya yi a Sifaniya. Bellingham,...
Majalisar wakilai za ta sanyawa Ministan Muhalli da Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) takunkumi idan har suka kasa amsa gayyatar...