Majalisar Dattawa ta sahale wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ciyo bashin Dala miliyan 500 da nufin samar da mitocin wutar lantarki ga ’yan Najeriya. A...
Jami’o’in kasar Birtaniya na shirin fara daukar daliban Najeriya masu shaidar jarabawar kammala sakandare ta NECO. Shugaban hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO), Farfesa Ibrahim...
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shafin intanet ranar Talata wanda zai bai wa masu zuba jari damar samun cikakkun bayanai game da ma’adanai da sauran albarkatun...
Hukumar Hana Fasakauri ta Nijeriya wato Kwastam ta kama wasu jirage marasa matuƙa guda 148 da kuɗinsu ya kai kimanin naira miliyan bakwai da kuma injina...
Ministan sufuri na Najeriya Sanata Sa’idu Alƙali ya ce za a kammalakashi na farko na aikin layin dogo da ya tashi daga Kano zuwa Maraɗi mai...
A wani mataki na kare hakkin ‘yan aikin gida da ma kare iyayen gidan da ake yi wa aikin daga fuskantar wata matsala daga kowanne bangare,...
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da ƙudurin dokar hukuncin kisa ga masu safarar miyagun ƙwayoyi a faɗin ƙasar, bayan ƙudurin ya tsallake karatu na uku a...
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama na Nijeriya, Hadi Sirika ya musanta zargin aikata laifin almundahana da ya shafi kusan Naira biliyan 2.7 da Gwamnatin Tarayya ta...
Hukumar Tara Kudaden Haraji ta Jihar Kaduna (KADIRS) ta raufe rassan bankin UBA kan kin biyan harajin Naira miliyan 14. KADIRS ta rufe rassan bankin guda...
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin Nijeriya ta’annati EFCC ta ayyana tsohon Gwamnan Kogi Yahaya Bello a matsayin wanda take nema ruwa a jallo....
Ambaliyar ruwa ta rufe manyan titunan birnin Dubai kuma babban filin jirgin samansa ya kasance cikin rudu yayin da cibiyar hada-hadar kudi ta Gabas ta...
Kotun majistre ta Iyaganku da ke Ibadan ta bayar da umarnin a tsare mutum 29 da ake zargin masu fafutukar kafa ƙasar Yarabawa ne saboda yadda...
Matatar man Aliko Dangote ta sanar da ƙara rage farashin man dizel zuwa naira 1,000 kan kowacce lita. A cikin wata Sanarwa da kamfanin ya Fitar...
Mai martaba Sarkin Kauru ta jihar Kaduna Alhaji Zakari Ya’u Usman ya bukaci jama’ ar yankin su hada kai suyi aiki tare don dakile matsalar tsaron...
Majalisar Karamar Hukumar Kauru dake Jihar Kaduna ta raba kashi na 2 na kayayyakin tallafin abinci da suka kunshi buhunan masara da shinkafa 600 kowannensu,...