Hukumar Kwastam ta Nijeriya ta kulla haɗin gwiwa ta musamman da Gwamnatin Jihar Kebbi domin aiwatar da hanyar wucewar kaya da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya...
Jam’iyyar APC a Jihar Sakkwato ta zargi tsohon Gwamnan jihar, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal, da rashin yin abin da ya dace ga Ƙaramar Hukumar Tambuwal a...
Hukumar Kula da Harkokin Gaggawa ta Ƙasa ta bayyana cewa ingantaccen shiri da martani a lokutan gaggawa na buƙatar ƙaƙƙarfan haɗin kai, da tsare-tsare na gaba...
Hukumar Kasa ta Yaki Safarar Mutane, tare da haɗin gwiwar Ma’aikatar Harkokin Mata da Ci Gaban Yara, ta haɗa yara 10 da aka safara da iyayensu...
Gwaman Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu wata babbar karramawa bayan da jaridar The Sun ta ba shi lambar yabo ta “Gwamnan Shekarar 2025”, sakamakon abin...
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Neja, Barista Abdulmalik Sarkin-Daji, ya yaba wa Rundunar Sojin Nijeriya bisa jagorantar wani gagarumin aikin tsaro da ya kai ga ceto kimanin...
Gwamnatin Jihar Nasarawa ta ƙaddamar da wani shiri na dashe itatuwa da nufin dasa itatuwa 100 a kowace makaranta a faɗin jihar. Da take jawabi bayan...
Hukumar Kula da Ma’aikatan Kananan Hukumomi ta Jihar Zamfara (LGSC) ta shirya wani taron horarwa na tsawon mako guda, wanda ya mayar da hankali kan kafa...
Dakarun Bataliya ta 22 ta Rundunar Sojin Najeriya, tare da gagarumin goyon bayan Ofishin Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro na Ƙasa (ONSA), sun samu...
A wani gagarumin goyon baya ga wani fanni na ilimi da ba a cika ba shi muhimmanci yadda ya kamata Shugaban Jami’ar North West University Sokoto,...
Aƙalla yara da ɗalibai 1,683 ne aka sace a makarantu a Najeriya tsakanin shekarun 2014 zuwa 2022, sakamakon hare-haren da ƙungiyoyin ’yan bindiga da masu tayar...
Wata ƙungiya ta waɗanda laifukan da attajirin nan na Amurka Jeffery Epstein da aka kama da ayyukan lalata suka shafa, sun soki ma’aikatar shari’ar ƙasar, bayan...
Gwamnan Jihar Kebbi, Dokta Nasir Idris, ya amince da kafa kwamitin ƙwararru domin bincike kan halin da ake ciki na aikin gina Gidan Gwamnan Jihar Kebbi...
Gwamnan Jihar Niger, Mohammed Umar Bago, ya amince da ɗage gaba ɗaya haramcin zirga-zirgar babura da keke napep a cikin birnin Minna tsakanin ƙarfe 8:00 na...
Gwamnatin Jihar Kwara ta kaddamar da jerin zirga-zirgar horaswa da gina ƙwarewa ga manoma da makiyaya a dukkanin ƙananan hukumomi 16 na jihar, domin ba su...