Hedikwatar Kungiyar Miyetti Allah ta Kasa ta yi Allah-wadai da kisan shugaban kungiyar reshen jihar Katsina da aka zaba a watannin baya, Alhaji Sirajo Ahmadu...
Hukumar Shirya Jarabawar Kammala Sakandare Ta Afirka Ta Yamma WAEC, Ta fitar da sabon tsarin da zai bai wa dalibai damar sake zama rubuta jarabawa...
Jami’an da ke tsaron gabar tekun Tunisia sun tsamo gawarwakin ‘ƴan cirani 27 bayan nutsewar jirgin ruwan da suke ciki, a lokacin da suke ƙoƙarin...
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya rusa majalisar zartaswar jihar nan take. Gwamnan ya kuma sallami sakataren gwamnatin jihar Barista Mohammed Uban Doma Aliyu daga...
Wata Kotu a Jamhuriyyar Congo ta zartas da hukuncin kisa kan wasu Sojoji 13 bayan samunsu da laifuka masu alaƙa da kisan kai da sace...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta tarwatsa wata kungiya kalkashin jagorancin wata yarinya mai suna Shamsiyya Adamu, da ke da hannu wajen satar wayar hannu,...
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da kwamitin kwararru na jihar kan batun karin jini domin magance gibi da kalubalen da ke tattare da ayyukan karin jini....
An gargadi mazauna jihar Kwara kan zubar da shara ba bisa ka’ida ba, don hana barkewar cututtuka. Kwamishinar Muhalli ta jihar, Hajiya Nafisat Musa-Buge, ta yi...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna ta fara biyan Naira 61,080 ga mahajjata 6,239 kowannensu, da suka yi aikin Hajji daga jihar a shekarar...
Darakta Janar na Gidan Rediyon Tarayyar Najeriya FRCN, Dr Mohammed Bulama ya mika ta’aziyya ga Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa bisa rasuwar mahaifiyarsa da babban...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana matukar farin cikinsa kan sake bude matatar mai ta Warri (WRPC) da Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) ya yi,...
Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta amince da kudurin kasafin kudin shekara ta 2025 na sama da naira miliyan dubu 698. Haka kuma majalissar ta amince da...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) reshen jihar Kwara, ta kama tan 2 da digo 6 na miyagun kwayoyi, tare da kama...
Shugaba Bola Tinubu ya mika sakon ta’aziyyarsa ga gwamnati da al’ummar Amurka bisa rasuwar tsohon shugaban kasar Jimmy Carter, wanda ya rasu yana da...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi kira ga al’ummar Musulmin kasar nan da su fara neman ganin jinjirin watan Rajab a gobe Talata...