Shugaban Karamar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara, Alhaji Bello Mohammed Jabaka, ya yi kira ga al’ummar yankin da su dauki matakan kariya domin dakile yaduwar cutar...
Mataimakin Shugaban Jami’ar Bayero Kano a harkokin karatu, kuma ƙwararre a fannin Kimiyyar Roba, Farfesa Haruna Musa, ya bayyana a matsayin ɗan takarar da ya fi...
Jami’an jam’iyyar All Progressives Congress (APC) daga Mazabar Gayam dake karamar hukumar Lafia a jihar Nasarawa sun dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar, Aliyu Bello, bisa...
Gwamna Mohammed Umar Bago na jihar Neja ya ayyana dokar ta-baci a Asibitin Gwamnati na Minna. Gwamnan ya ce akwai bukatar gyaran gaggawa da cikakken sauyi...
Mutane sama da dari biyu da bakwai (207) ne suka rasu sakamakon ambaliyar ruwa da ta afkawa al’ummar karamar hukumar Mokwa a jihar Neja. Shugaban...
Jami’ar Tarayya ta Dutse (FUD) ta ce dalibai 209 za su karbi shaidar digiri mai daraja ta daya a taron yaye dalibai karo na 8 da...
Tumaki a Senegal na gwagwarmayar lashe babbar kyautar gasar kyau da suke yi. Tunkiyar da aka fi sanya ran zata lashe gasar itace Guediawaye wadda ta...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya raba tireloli uku uku na taki ga Kananan Hukumomin jihar 44, tare da yin rangwamen kashi hamsin bisa...
Gwamna Malam Umar Namadi ya bayyana alhininsa bisa rasuwar dan kasuwa kuma fitaccen mai taimakon jama’a, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, wanda ya rasu da safiyar Asabar...
‘Yan Sanda a birnin Los Angeles da ke Amurka sun ce sun yi nasarar kama mutane da dama, bayan da aka shiga rana ta biyar ana...
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da wani kwamitin musamman domin bincike da kuma kula da abubuwan da suka biyo bayan gobarar da ta tashi a kasuwar...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa tana aiki tukuru wajen kammala aikin hanyoyin da ta gada masu tsawon kilomita dubu talatin da shida a fadin Najeriya. Minista...
Kungiyar Ma’aikatan Ƙananan Hukumomi ta Najeriya (NULGE), reshen Malam Madori, ta yaba da kokarin Shugaban Karamar Hukumar, Salisu Sani Garun-Gabas, bisa bayar da gudunmawar naira miliyan...
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, Rt. Hon. Yusuf Dahiru Liman ya bi sahun sauran al’ummar Musulmi ta duniya domin bikin murnar babbar Sallah. A jawabinsa da...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta jaddada haramcin gudanar da hawan Durbar na shagulgulan Babbar Sallah. Wannan sanarwar na cikin wata takarda da jami’in hulɗa...