Gwamnatin jihar Kano ta sake jaddada aniyar ta na kara kuzari da kuma karfafa hanyoyin da za’a amfani Al umma wajen gudanar da ayyuka domin bunkasar...
Ƙungiyar Jigawa FADAMA CARES ta taya murna ga Dr. Saifullahi Umar bisa nadin sa a matsayin Daraktan Janar na farko na Hukumar Sauya Fasalin Noma ta...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta sanar da shirin shiga yajin aikin gargadi ga Gwamnatin Tarayya. Da yake jawabi a taron manema labarai a Sokoto,...
Shugaban Kwamitin Majalisar Dokokin Jihar Jigawa mai kula da harkokin kananan hukumomi, Alhaji Aminu Zakari, ya ce suna ziyarar gani da ido a kananan hukumomi 27...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da nadin sabbin jami’ai da suka hada da Manyan Mataimaka na Musamman, da Mambobin Kwamitoci, da Shugabannin Hukumomi da...
A kalla gonakin shinkafa 995 ne ambaliya ta lalata a kauyuka 16 da ke mazabar Kuzunzumi a ƙaramar hukumar Babura. Mai magana da yawun al’ummomin da...
Gwamna Malam Umar Namadi ya yaba wa shugabannin da suka gabata bisa jajircewa da sadaukarwar da suka yi wajen shimfiɗa tubalin ci gaban jihar tun daga...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), reshen Jami’ar Jihar Kwara da ke Malete (KWASU), ta gudanar da zanga-zangar lumana a ranar Laraba domin neman a biya...
Gwamnatin Tarayya tare da Asusun Samar da Kudade Domin Bunkasa Harkokin Noma(IFAD) da Shirin Sarrafa Amfanin Gona (VCDP) sun fara raba kayayyakin noman zamani da mashin...
Sakatariyar ƙungiyar ‘yan jaridu ta Najeriya (NUJ), reshen Jihar Jigawa, Aisha Ahmed, ta sauka daga mukaminta. A cikin wata wasiƙa da ta aike wa shugaban ƙungiyar,...
Shugaban Karamar Hukumar Birnin Kudu, Dr. Builder Muhammad Uba, ya taya Shugaban Karamar Hukumar Dutse, Dr. Sibu Abdullahi murna, bisa samun nasarar zama sabon Shugaban Ƙungiyar...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya rantsar da sabbin kwamishinonin dindindin guda biyu na Hukumar Ma’aikatan Jihar. Wadanda aka nada su ne Alhaji Babandi Saleh...
Gwamnatin Jihar Katsina ta yi kira ga al’ummomin da ke zaune a yankunan da ake fama da matsalolin tsaro da su ba da haɗin kai ga...
A wani yunƙuri na ƙarfafa muhalli mai tsafta da kare yara daga kamuwa da cututtuka, Kwamishinan Ma’aikatar Harkokin Mata, Yara da Masu Buƙata ta Musamman ta...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta sake jaddada kudurinta na rage wa manoma wahalhalu wajen jigilar amfanin gonakinsu zuwa kasuwanni mafi kusa a fadin jihar. Gwamna Umar Namadi...