Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta yi kira ga Hukumar Shige da Fice ta kasa da ta tabbatar da gudanar...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta buƙaci tawagar kafafen yaɗa labarai ta shekarar 2026 da ta yi bisa gaskiya, haƙuri...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Kula da Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta bayyana cewa za ta ci gaba da samar da abinci da musamman ...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta kara jaddada kudirinta na ci gaba da ilimantarwa tare da wayar da kan maniyyata aikin Hajjin bana. Darekta...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta yaba wa Gwamna Umar Namadi bisa naɗa Mai Martaba Sarkin Dutse, Alhaji Hamim Muhammadu...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamna Umar ya naɗa Sarkin Dutse, Alhaji Hamim Muhammadu Sanusi a matsayin Amirul Hajj na jihar domin gudanar da aikin Hajjin shekarar...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da fitar sama da Naira Biliyan 2 da miliyan 600 domin gudanar da ayyukan Hajjin 2026. Kwamishinan...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta bayyana cewa maniyyata masu cikakkiyar lafiya ne kadai za a lamincewa zuwa aikin Hajjin...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta shirya taron horas da masu horaswa (Train-the-Trainer) da suka fito daga ƙananan hukumomi 27...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa tayi kira ga maniyyatan da su himmatu don biyan kudin hadaya na aikin hajjin bana....
Usman Mohammed Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta kaddamar da tawagar likitoci domin kula da lafiya da jin daɗin alhazai a yayin aikin...