Daga Ali Muhammad Rabi’u Tsohon Kwamandan Hukumar Hana Fasakwauri ta Kasa, shiyyar jihar Kwara, Comptroller Faith Ojeifo, ya yi kira ga jami’ai da ma’aikata da su...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Kungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta gudanar da gangamin lumana a jihar Kano domin jawo hankalin jama’a kan ƙalubalen tsaro da ke addabar...
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya miƙa wa hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Nijeriya, ICP ƙorafi kan shugaban Hukumar kula da...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naɗin Farfesa Ibrahim Abdullahi Tsafe a matsayin sabon Shugaban Jami’ar Jihar Zamfara da ke Talata...
Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Nijeriya (NUJ), Reshen Jihar Kaduna, ta karrama Daraktar Asibitin Kula da Cututtukan Kwakwalwa na Tarayya da ke Kaduna, Farfesa Aishatu Yusha’u Armiya’u,...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta ware sama da naira biliyan 17 domin bunƙasa harkar kiwo a faɗin jihar. Kwamishinan Harkokin Kiwon Dabbobi na...
Wata kotu a Hong Kong ta gano wani babban dan jarida kuma mai rajin kare dimokradiyya, Jimmy Lai da laifin cin amanar kasa da kuma hada...
Daga Jamila Abba Gwamnan Jihar Taraba, Dakta Agbu Kefas, ya karɓi katin shaidar zama dan jam’iyyar APC a hukumance, wanda hakan ya tabbatar da cikakken rajistarsa...
Daga Usman Muhammad Zaria Majalisar Gudanarwa ta huɗu ta Jami’ar Tarayya da ke Dutse (FUD) a Jihar Jigawa ta amince da naɗa Farfesa Ahmed Muhammed Gumel...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Ƙarfafa Fitar da Kayayyaki ta Ƙasa (NEPC), reshen Jihar Jigawa, ta bayyana cewa ta fara taron wayar da kan mata na...
Gidan Talbijin na Jihar Jigawa wato JTV, ya fara gudanar da gyare-gyaren doguwar eriyar yada shirye-shiryen tashar dake garin Andaza. Da yake yiwa shugaban gidan Talabijin...
Daga Usman Muhammad Zaria Majalisar Karamar Hukumar Birnin Kudu ta bada tabbacin hada hannu da bankin ajiya na Savings and Loan na Jihar Jigawa domin habaka...
Daga Usman Muhammad Zaria Shugaban kwamatin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa, Alhaji Aminu Zakari, ya bukaci ma’aikatar kananan hukumomi ta jihar tabbatar da ganin...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da kashe sama da naira biliyan 2.6 domin gudanar da ayyukan Hajjin shekarar 2026. Kwamishinan Yada Labarai,...
Daga Usman Muhammad Zaria Aikin rigakafin watan Disamba a karamar hukumar Sule-Tankarkar ta jihar Jigawa ya samu gagarumar nasara, yayin da iyaye suka fito kwansu da...