’Yan bindiga sun kai hari wasu ƙauyuka huɗu a Ƙaramar Hukumar Dandume ta Jihar Katsina, inda suka kashe mutane takwas tare da jikkata wasu mutum goma...
Kwamishiniyar Harkokin Mata, Yara da Masu Bukata ta Musamman ta Jihar Kano, Hajiya Amina Abdullahi Sani, ta kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan mutane bakwai da aka...
Shugaban Ƙaramar Hukumar Tarauni ta Jihar Kano, Alhaji Ahmed Ibrahim Muhammad Sekure, ya kaddamar da rabon kayan makaranta ga sama da ɗalibai 9,000 na ajin Firamare...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta dage takunkumin daukar ma’aikata bisa barazanar karancin ma’aikata a kananan hukumomi 27 na jihar. Shugaban Hukumar Kula da...
Siyasa na da wata hanya ta bayyana ainihin niyya ta hanyar lokaci. Taron da ɓangaren Hon. Mukhtar Zakari Chawai ya shirya kwanan nan, wanda aka sanya...
Amfani da kadarorin masana’antu na ƙasa yadda ya kamata zai ƙara samun kuɗaɗen waje (foreign exchange) tare da samar da guraben ayyukan yi a Najeriya. Wani...
Usman Mohammed Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta kaddamar da tawagar likitoci domin kula da lafiya da jin daɗin alhazai a yayin aikin...
Daga Yusuf Zubairu Wata ƙungiyar matasa a Ƙaramar Hukumar Kauru ta Jihar Kaduna ta bayyana cewa shugabanci na bai-ɗaya ba tare da nuna rinjaye a...
Usman Muhammad Zaria Ma’aikatar Lafiya ta kasa karkashin shirin kula da lafiya na SWAP ta fara aikin daukar Jami’an Kula da Lafiya na Ƙasa wato (National...
Shugaban Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen FRCN Kaduna, Kwamared Umar Adamu Sarkinfada, ya bayyana cewa mummunan aikin jarida na zama babbar barazana ga ƙwarewa...
Abubuwan sha masu ƙara ƙarfi, waɗanda aka fi sani da energy drinks ko energizers, na ƙara samun karɓuwa a faɗin Nijeriya, inda Jihar Kano ke fuskantar...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Kwamishinan ‘Yan Sanda, Usman Musa Shugaba, wanda shi ne Babban Jami’in Tsaron ‘Yan Sanda na Shugaban Ƙasa (CPSO), murnar...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya bayyana matuƙar baƙin cikinsa kan harin ‘yan ta’adda da aka kai wa wasu al’ummomi a Karamar Hukumar Borgu ta...
Mun sami labarin rasuwar tsohon Kwamishinan Ilimi na Jihar Kaduna, Malam Suleiman Lawal Jarman Kauru. Malam Suleiman Lawal, mai shekaru 78, ya rasu a daren Asabar,...
An kammala kasuwar baje kolin mata ta tsawon kwanaki huɗu, wadda Ma’aikatar Harkokin Mata, Yara da Masu Buƙata Ta Musamman ta Jihar Kano ta shirya, inda...