Birgediya Janar Jimoh Mustapha ya fara aiki a hukumance a matsayin sabon kwamandan Birgediya 1 na Sojojin Najeriya, Gusau. Ya karbi mulki daga hannun Birgediya...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, reshen jihar Kwara, ta kama tan 2.318 na tabar wiwi, wanda darajar ta ta kai biliyoyin...
Mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk Umar, ya bukaci gwamnatocin kasashen da ke da yawan masu magana da harshen Hausa da su bullo da tsare-tsare...
Shugaban jami’ar Abdulkadir Kure da ke jihar Neja, Farfesa Mohammed Aliyu Paiko ya bayyana cewa jami’ar na daya daga cikin jami’o’in da ke bunkasa cikin sauri...
Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa ta sake kaddamar da wani kamfen na wayar da kan ‘yan Najeriya kan Manufofin FG da shirye-shirye a kasar....
Jami’an APC na jihar Neja zasu fara rangadin jihohi talatin da shida na Najeriya da Abuja domin tattarawa da kuma neman goyon baya ga nasarar Shugaba...
Gwamna Dauda Lawal na karbar bakuncin gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP don wani muhimmin taro a jihar Zamfara. Wata sanarwa da mai...
Ministan tsaron Isra’ila, Israel Katz, ya bayyana cewa za a lalata birnin Gaza gaba ɗaya idan kungiyar Hamas ta ƙi miƙa makamai da kuma sakin dukkan...
Darakta-Janar na Hukumar Kula da Masana’antu na Tsaro ta Najeriya-DICON, Manjo Janar Babatunde Alaya ya ba da shawarar a yi kokarin hadin gwiwa wajen inganta muhalli...
Wasu fusatattun mutane sun kashe wata mata da aka yi kuskure daukar ta cikin masu garkuwa da mutane ce a babbar kasuwar Ipata da ke karamar...
Cibiyar Fasahar Sadarwa da Ci Gaba (CITAD) ta shirya taron wayar da kan jama’a mai taken “Monopolies to Fediverse: A Peep into a Alternative Social Media...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bar Yokohama na kasar Japan zuwa kasar Brazil, inda zai fara ziyarar aiki a ranar 24 ga watan Agusta. Mai...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta bayyana Kamilu Sa’idu na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi na mazabar Kaura...
Ƙungiyoyin agaji fiye da 100 sun zargi Israila da ci gaba da hana shigo da kayan jin kai cikin Gaza duk kuwa da alƘawarin da ta...
A shirye shiryen zaben cike gurbi na dan majalisar dokokin jihar na Kaura Namoda ta kudu dake tafe, kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara, Ibrahim Balarabe Maikaba,...