Majalisar dokokin jihar Jigawa ta jaddada aniyar ta na hada kai da ofishin kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF domin samun nasarar aiwatar...
Kungiyar mata ‘yan jarida ta Najeriya (NAWOJ) reshen jihar Kano, ta yi alkawarin hada kai da gwamnatin jihar Kano domin horar da mambobinta da taimakawa wajen...
Al’ummar kauyen Babawa da ke karamar hukumar Gezawa a Kano sun shiga cikin firgici bayan da aka tsinci wani mutum mai kimanin shekaru 45 a cikin...
Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Waiya, ya sanar da maido da kashi 85% na ayyukan da aka kwace daga...
SAURARI Jawabin Ministan Yada labarai da Wayar da kan Jama’a Muhammad Idris kan kammala Aikin Hanyar Abuja zuwa Kano.
A yayin da ake ci gaba da samun fargaba a jihar Kano game da barkewar cutar murar tsuntsaye, gwamnatin jihar ta bukaci mazauna yankin da su...
An dawo da wani sabon rukunin bakin haure ‘yan Najeriya 390 da suka makale a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar zuwa gida Najeriya. Wadanda suka...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya jagoranci rantsar da sabbin kwamishinoni bakwai da ya nada. Kwamishinan shari’a na Kano Kuma babban...
Kwamishinan ‘Yan sandan Jihar Kano, Salman Dogo Garbaya ja hankalin jami’an rundunar jihar su 272 da suka sami karin girma da su kasance masu kishin...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta tarwatsa wata kungiya kalkashin jagorancin wata yarinya mai suna Shamsiyya Adamu, da ke da hannu wajen satar wayar hannu,...
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da kwamitin kwararru na jihar kan batun karin jini domin magance gibi da kalubalen da ke tattare da ayyukan karin jini....
Ma’aikatan gwamnati a Kano sun ci gaba da gudanar da ayyukansu a daidai lokacin da ake kawo karshen bukukuwan Kirsimeti. Ziyarar da aka...
Kwamishinan ‘yan sanda na Jihar Kano CP Salman Dogo Garba, ya fara sintiri a yankunan da ‘yan daba suka sake kunno kai a wasu sassan birnin...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana shirin ta na kashe sama da Naira biliyan 3 wajen gina sabbin azuzuwa a fadin kananan hukumomin jihar 44. Gwamna Abba...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya umarci jami’an tsaro da su kawo ƙarshen daba da masu tada zaune-tsaye a jihar. Abba Kabir Yusuf, ya bayyana...