Daga Bello Wakili Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana godiya ga jami’an Rundunar Sojin Najeriya bisa sadaukarwar da suke yi wajen kare ƙasar, tare da...
Daga Bello Wakili Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana alhinin sa tare da miƙa ta’aziyya ga iyalan waɗanda harin ta’addancin ya shafa a ƙauyen Ngoshe da...
Daga Usman Muhammad Zaria Shugaban Karamar hukumar Birnin Kudu dake Jihar Jigawa, Dr. Builder Muhammad Uba ya kaddamar da sabbin shugabannin rikon kwarya na kungiyar ‘yan...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Sojojin Najeriya sun sami nasarar dawo da Shanu da Awaki 257 da aka sata a wani aikin tsaro na haɗin gwiwa a Ƙaramar...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta yi kira ga Hukumar Shige da Fice ta kasa da ta tabbatar da gudanar...
Daga Bello Wakili Sabon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Tunji Disu, ya bayyana godiyarsa ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, inda ya ce naɗin nasa ya...
Daga Aminu Dalhatu Wani bam kirar hannu ya fashe a kan hanyar Gusau zuwa Funtua, inda ya shafi wata babbar mota da ke dauke da siminti...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kebbi ta ƙara tsaurara matakan tsaro a Gundumar Bui da ke Ƙaramar Hukumar Arewa, bayan wani hari na satar shanu da ya...
Daga Khadijah Aliyu Shugaban Hukumar Kula da Hanyoyi da Tsaron Ababen Hawa ta Jihar Kano, (KAROTA), Faisal Mahmud Kabir, ya sake jaddada kudirinsa na inganta dangantaka...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayar da sabbin babura guda goma domin ayyukan tsaro ga Ofishin ’Yan Sanda na Gusau ta Tsakiya da nufin...
Rundunar Sojin Sudan ta Kudu ta bai wa fararen hula da ƙungiyoyin agaji da ma’aikatan Majalisar Ɗinkin Duniya wa’adin sa’o’i 48 su bar yankunan da ke...
Daga Isma’il Adamu Hukumar Shige da Fice ta kasa ta ceto mutane 22 da aka yi yunkurin safararsu, a yankin kan iyakar Zango da ke Jihar...