Labarai
Hilda Baci Ta Kafa Tarihin Dafa Shinkafa Mafi Yawa A Duniya
Guinness World Records ya tabbatar da Hilda Baci, Shahararriyar ‘yar Najeriya mai dafa abinci, a matsayin wacce ta girka dafa-dukar shinkafa mafi yawa da aka taba yi.
Hilda tare da tawagarta sun kafa wannan tarihi ne a Victoria Island da ke Legas, inda girkin ya kai nauyin kilo 8,780.
Guinness World Record ya tabbatar da wannan nasara ce a shafinsa X, a ranar Litinin, inda ta taya Hilda murna bisa wannan sabon tarihi da ta kafa.
RN
-
Labarai3 days agoIran ta Tabbatar da Kisan Ayatollah Khamenei a Hare-haren Amurka da Isra’ila
-
Labarai4 days agoMajalisar Dokokin Jihar Kaduna Ta Amince da Kasafin Kudin Kananan Hukumomin Jihar na 2026
-
Labarai4 days agoAzumin Ramadan: Shugaban Karamar Hukumar Birnin Kudu Ya Bada Tallafin Kudi ga Marasa Galihu
-
Labarai6 days agoUwargidan Gwamnan Zamfara Ta Kaddamar da Rabon Tallafin Ramadan ga Marasa Galihu
-
Labarai6 days agoWani Bam Kirar Hannu Ya Fashe a Kan Hanyar Gusau Zuwa Funtua
-
Labarai3 days agoBankin Raya Kasashen Afirka Zai Samar da Shirin Bunƙasa Aikin Noma a Jigawa
-
Labarai3 days agoGwamnatin Jigawa ta Gargadi ‘Yan Kwangila Kan Ingancin Abincin Ramadan
-
Labarai3 days agoMasarautar Hadejia ta Raba Zakkar Kayan Amfanin Gona da Dabbobi a Garin Unik
