Liverpool ta koma ta biyun teburin gasar Premier, bayan da ta ci Fulham 3-1 a Craven Cottage wasan mako na 34. Liverpool ce ta fara...
Athelic Bilbao ta kawo ƙarshen jiran da ta kwashe shekara 40 tana yi domin ta lashe kofin Copa del Rey, bayan nasarar da ta yi kan...
Manchester City da Arsenal sun ɗaga darajar Liverpool a gasar Premier sakamakon canjaras da suka yi babu ci a wasan da suka buga a Etihad. A...
Liverpool ta bi sahun Manchester United da Chelsea a fafutukar neman sayen matashin danwasan tsakiya na Benfica Joao Neves, mai shekara 19, dan Portugal, wanda kwantiraginsa...
Kocin Najeriya Jose Peseiro ya sanar da kammala aikinsa da tawagar Super Eagles. Kocin ɗan asalin Portugal ya bayyana hakan ne a shafinsa na X da...
Gwamnan jihar River Siminalayi Fubara ya karrama golan Najeriya, Stanley Nwabali sakamakon bajintar da ya nuna gasar kofin ƙasashe Afirka ta Afcon da aka kammala makon...