An gudanar da jana’izar mataimakin shugaban jami’ar Usman Danfodio da ke Sakkwato, Farfesa Yusuf Sa’idu, wanda ‘ƴan bindiga suka halaka a ranar Litinin. Daya daga cikin...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya umarci jami’an tsaro da su kawo ƙarshen daba da masu tada zaune-tsaye a jihar. Abba Kabir Yusuf, ya bayyana...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya bada Riyal 100 a matsayin goron Sallah ga mahajjata jihar su 1,298. Amirul Hajj na jihar kuma mai martaba...
Rukunin farko na alhazan jihar Kebbi, ya sauka filin jirgin saman Ahmadu Bello da ke Birnin Kebbi da yammacin Asabar. Jirgin mai suna flynas da ya...
Shugaban Vladimir Putin ya gargaɗi Koriya ta Kudu kan abin da ya kira “babban kuskure” idan ta sake ta aika wa Ukraine makamai a yaƙin da...
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Dr. Festus Keyamo, ya kaddamar da aikin gina filin jiragen sama na Gusau a jihar Zamfara, kan kudi naira biliyan sittin da...
Kwamishinan yada labarai matasa da wasanni na jihar Jigawa, Alhaji Sagir Musa Ahmed ya bada kyautuka ga kungiyoyin wasanni da suka yi fice a gasar wasan...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wata ganawar sirri da takwaransa na Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, a birnin Johannesburg, yau Alhamis. A tattaunawar da suka...
A kokarin da take na inganta rayuwar al’umma, Majalisar Karamar Hukumar Kauru da ke Jihar Kaduna ta raba kayayyakin abinci na miliyoyin Naira ga marasa galihu....
Gwamnatin Jihar Jigawa tace ta kwace dazukan gwamnati a hannun jama’a, za kuma a bada aron su ga jama’a domin yin noma. Gwamna Umar Namadi ya...
Mai Martaba Sarkin Kauru a Jihar Kaduna, Alhaji Zakariya Ya’u Usman II ya jaddada muhimmancin hadin kai a tsakanin mabiya addinai da kabilu daban-daban domin yakar...
Wata kungiyar siyasar Zamfara a jam’iyyar APC Youth wing mobilization vanguard, ta bayyana damuwarta kan kalaman da Gwamna Dauda Lawal ya yi a gidan talabijin na...
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya koka kan yadda ’yan sanda da sojoji suka sanya sakaci a yaƙi da ’yan bindiga a shiyyar Arewa maso Yamma....
Wata gobara da ta tashi a wani gidan ma’aikata da ke garin Mangaf na kasar Kuwait, ta hallaka mutane 41, kamar yadda mataimakin firai ministan kasar...
Majalisar Wakila zata gayyaci Ministan sufuri domin ya yima yan Najeriya bayanin abinda ya janyo jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja yake sauka daga kan laying dogo...