Gwamna Mallam Umar Namadi ya kaddamar da Cibiyar Al’amuran Addinin Musulunci a kauyen Babbar Riga dake karamar hukumar Malam-Madori a jihar Jigawa. Cibiyar wacce aka ginata...
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana alhininsa kan fashewar tankar mai da ta yi sanadin mutuwar mutane sama da 80 tare da jikkata wasu da dama a...
Gwamnatin Jihar Neja ta ba da umarnin hana motocin da suka fito daga Maje hawa gadar Dikko. Gwamnan jihar Mohammed Umar Bago ya ba da umarnin...
Hukumar Shige da Fice ta Kasa (NIS) ta bayyana damuwa kan bullar wata sabuwar kungiya mai suna Achad Life Mission International. A wata sanarwa da Babban...
Majalisar dattawan na shirin yin amfani da bangaren zartaswa na gwamnati kan gaggauta samarda kwakkwaran jari ga babban bankin bayar da lamunin gidaje na gwamnatin tarayya...
Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Waiya, ya sanar da maido da kashi 85% na ayyukan da aka kwace daga...
Babbar Kotun Jihar Kwana, karkashin Mai Shari’a Mahmud Abdulgafar, ta yanke wa wani Odeyemi Hammed Oluwaseun hukuncin daurin shekara daya a gidan yari bisa samunsa da...
Gwamnatin jihar Neja ta soke biyan kudin PTA da kungiyar iyayen yara da malamai ke saka wa dalibai a makarantun firamare da sakandare a fadin jihar....
Kwamishinan lafiya na jihar Zamfara, Dr. Nafisa Muhammad Maradun, ta warware rikicin shugabancin kungiyar likitocin Najeriya NMA reshen jihar Zamfara. Jami’in yada labarai, ma’aikatar lafiya....
SAURARI Jawabin Ministan Yada labarai da Wayar da kan Jama’a Muhammad Idris kan kammala Aikin Hanyar Abuja zuwa Kano.
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar wa da duniya a Hadaddiyar Daular Larabawa cewa Najeriya a shirye take ta hada kai da sauran kasashe domin gina kasa...
A yayin da ake ci gaba da samun fargaba a jihar Kano game da barkewar cutar murar tsuntsaye, gwamnatin jihar ta bukaci mazauna yankin da su...
A ci gaba da takun-saƙa da gwamnatin Jamhuriyar Nijar ke yi da kamfanin ORANO na Faransa da ke aikin haƙar uranium a ƙasar, kamfanin ya sanar...
Mummunar guguwa haɗe da iska mai ƙarfin gaske, na bazanar haifar da ƙarin gobara a sabbin wurare da dama na birnin Los Angeles, bayan shafe mako...
Gwamnatin jihar Kebbi, ta fara horas da karin malamai dubu daya na sati daya a fannin Lissafi da Ingilishi. Horon da aka yi da nufin...