Labarai
Kamfanin Orano ya dakatar da ayyuka kyautata muhalli a Nijar
A ci gaba da takun-saƙa da gwamnatin Jamhuriyar Nijar ke yi da kamfanin ORANO na Faransa da ke aikin haƙar uranium a ƙasar, kamfanin ya sanar da dakatar da aikin cike ramuka don kyautata muhalli a wuraren da ya yi aiki.
Aikin ya taso ne sanadiyar haƙar ma’adanan da tsohon kamfanin uranium na COMINAK wanda ya kawo ƙarshen aiki bayan shekara 50 a yankin Arlit.
Haka kuma, kamfanin na ORANO ya sanar da dakatar da biyan albashin ma’aikatan tsohon kamfanin na COMINAK su 500 da ke aikin cike ramukan.
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai7 days agoADC Ta Kaddamar da Yakin Neman Zabe a Daura, Ta Jaddada Matsayinta Kan Tallafin Man Fetur
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Ilimi7 days agoZamfara Ta Kaddamar Da Shirin Shigar Da Yara Makaranta
-
Labarai6 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
