Wuta da ta tashi da sanyin safiya ta kona shaguna 22 da kwantena 6 a kasuwar Kara, da ke Ajase-Ipo, karamar hukumar Irepodun ta jihar Kwara....
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Kwara, ta bukaci magoya bayanta da ’yan jam’iyya a gida da waje su yi amfani da damar da Hukumar ZabjaMai Zaman Kantdata...
Jam’iyyun siyasa a Jihar Zamfara sun nuna mabanbantan ra’ayoyi kan zaben cike gurbi da aka shirya gudanarwa a ranar Alhamis, 21 ga watan Agustan 2025 a...
‘Yan bindiga sun kutsa garin Unguwar Mantau a karamar hukumar Malumfashi ta jihar Katsina, inda suka kashe akalla mutane 27, suka jikkata wasu da dama tare...
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya tsige Rabi’u Garba Kaugama daga mukaminsa na Mai Bai wa Gwamna Shawara kan Harkokin Majalisar Tarayya, nan take. Wannan mataki...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya gargadi shugabannin kananan hukumomi da su guji sayarwa da kuma raba makiyaya da gandun daji a yankunan su. Ya...
Masu aikin ceto a Pakistan sun sanar da cire rai daga yiwuwar iya ceto masu sauran lumfashi a ƙarƙashin gine-ginen da suka rushe a zaftarewar lakar...
Daruruwan iyalai da manoma sun shiga cikin muwuyacin hali sakamakon iftila’in ambaliya da ta afka a kauyen Badau da ke gundumar Darhela da Butuku a gundumar...
Hukumar Kare Muhalli ta Jihar Kwara (KWEPA) ta rufe otel guda takwas a Ilori saboda kin bin ƙa’idojin da aka kafa na gudanar da harkokin otel...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya murna ga waɗanda suka yi nasara a zaɓukan cike gurbi da aka gudanar a ranar Asabar a mazabu 16...
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya yi ta’aziyya ga gwamnatin Jihar Kebbi da al’ummar jihar bisa rasuwar Sarkin Zuru, Mai Martaba, Manjo Janar Muhammadu Sani Sami...
Gwamna Umar Namadi ya kaddamar da rabon sabbin baburan hawa ga shugabannin jam’iyyar APC na mazabun kananan hukumomi 12 na shiyyar Jigawa ta Arewa maso yamma...
Gwamnatin Jihar Jigawa tace tana gudanar da ayyukan gyara da ginawa da kuma inganta hanyoyin mota domin cimma kudirin ta na bunkasa bangaren aikin noma. Gwamna...
Gwamnatin Jihar Kwara ta ce za ta yi haɗin gwiwa da Hukumar Filayen Jiragen Sama ta Ƙasa (FAAN) da sauran masu ruwa da tsaki domin mayar...
Shugaban Kwamatin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa Alhaji Aminu Zakari, yace ziyarar kwamatin a kananan hukumomin jihar 27 tana bada damar ganawa kai tsaye...