Hukumar kula da gandun daji na Hadejia ta ce wuraren shakatawa na kasa suna taka rawar gani ta fuskar kiyaye halittu, da magance matsalolin sauyin yanayi,...
Kungiyar kwamishinonin kudi ta kasa ta jinjinawa kokarin gwamnatin jihar Jigawa na bunkasa Ilmin ya’ya mata. Shugaban kungiyar kuma kwamishinan kudi na jihar Ekiti, Mr Akim...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta yaba da kokarin ‘yan Nigeria mazauna kasar Saudiyya bisa gudunmawar da suke bayarwa ga harkokin kiwon lafiyar al’ummar jihar. Gwamna Umar Namadi...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta jaddada aniyar ta na hada kai da ofishin kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF domin samun nasarar aiwatar...
Majalisar zartaswa ta jihar Jigawa ta amince da bukatar hukumar Alhazai ta jihar na naira biliyan uku da miliyan dari uku da sittin a matsayin lamuni...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ta samar wa Alhazan Jiha katafaren masauki na alfarma a kusa da Harami da ke Makkah. Babban...
Gwamna Mallam Umar Namadi ya kaddamar da Cibiyar Al’amuran Addinin Musulunci a kauyen Babbar Riga dake karamar hukumar Malam-Madori a jihar Jigawa. Cibiyar wacce aka ginata...
Cibiyar Nazarin Dabarun Hulda da Jama’a ta Najeriya, ta bayyana cewa yin hulda da jama’a ta kowace hanya ba tare da takardar shaidar ta ba, laifi...
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya yi alkawarin aiwatar da wasu tsare-tsare da za su bunkasa noma da sauran abubuwan da suka shafi bunkasa noma...
Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Jigawa ta tsaida ranar 30 ga watan Janairu a matsayin ranar karshe ta rajistan maniyatan aikin hajjin bana. Darakta Janar...
Uwargidan shugaban kasa Sanata Oluremi Bola Ahmed Tinubu ta kai ziyarar ta’aziyya ga Gwamna Umar Namadi bisa rasuwar mahaifiyarsa da dansa. Sanata Oluremi Tunubu wadda ta...
Hukumar Fansho ta Jihar Jigawa ta biya sama da Naira Biliyan daya da rabi ga mutane 609 da suka yi ritaya daga aiki bayan...
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya amince da nadin karin masu ba da shawara na musamman guda 5. Hakan na kunshe ne cikin...
Darakta Janar na Gidan Rediyon Tarayyar Najeriya FRCN, Dr Mohammed Bulama ya mika ta’aziyya ga Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa bisa rasuwar mahaifiyarsa da babban...
Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta amince da kudurin kasafin kudin shekara ta 2025 na sama da naira miliyan dubu 698. Haka kuma majalissar ta amince da...