Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta sake jaddada aniyarta ta ci gaba da aiki kafada da kafada da Hukumar Kula da Aikin Hajji ta...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta bayyana gina sabuwar fadar Sarkin Dutse a matsayin wani muhimmin mataki na ci gaban Masarautar Dutse da jihar...
Jigawa, HuUsman Muhammad Zaria Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta nemi karin kujerun aikin Hajjin 2027 daga Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON), domin biyan...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya taya al’ummar Najeriya da mazauna jihar murnar Ranar Dimokuraɗiyya ta shekarar 2026. A cikin wata...
Daga Usman Muhammad Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da sayen kayayyakin agajin gaggawa na shirin tunkarar ambaliya da mayar da martani na shekarar 2026, kan kuɗi...
Daga Usman Muhammad Zaria Majalisar Zartarwa ta Jihar Jigawa ta amince da ƙarin ayyuka na ginin hedikwatar Kamfanin Injinan Noma na jihar da ke Dutse kan...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce ta amince da sakin kuɗaɗen da aka riga aka ware wa Hukumar Kula da Hannayen Jari ta...
Al’ummar Karamar Hukumar Auyo dake Jihar jigawa daga sassa daban-daban sun sake jaddada cikakken goyon baya da mubaya’arsu ga Gwamna Umar Namadi, bisa irin dimbin ayyukan...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ta kammala jigilar dukkan Alhazan jihar zuwa Najeriya bayan kammala aikin Hajjin shekarar...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ta tura jami’an tsaro a wuraren karɓar kayayyakin Alhazai da ke Dutse. Babban...
Daga Usman Muhammad Zaria Babban Daraktan Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa, Alhaji Ahmed Umar Labbo, ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa ga Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Umar...
Daga Usman Muhammad Zaria Allah Ya yi wa jami’in kula da yankin Babura, Maigatari da Sule Tankarkar na Hukumar Jin Daɗin Alhazan ta Jihar Jigawa, Alhaji...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa ta gargadi Alhazanta da su guji ɗaukar kayayyakin da aka haramta a cikin jakunkunan hannu yayin...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa ta bayyana cewa ta kammala dukkan shirye-shiryen da suka dace domin dawo da Alhazan jihar daga...
Daga Usman Muhammad Zaria Yayin da ake samun ƙaruwar bullar cutar Ebola a wasu sassan duniya, Hukumar Wayar da Kai ta Ƙasa (NOA) reshen Jihar Jigawa...