Daga Alhassan Usman Sashen Ayyuka na Tarayya, da ke Yanki na 4 a Bauchi, na Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) wato Zone D, ya kwace kayayyakin...
Daga Bello Wakili Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya sanar da sauya sunan Jami’ar Kiwon Lafiya ta Tarayya dake Azare a Jihar Bauchi, domin girmama marigayi shahararren...
Gidauniyar Tunawa Da Sir Ahmadu Bello Za Ta Gudanar Da Taronta Karo Na 11 A Bauchi.Gidauniyar Tunawa da Sir Ahmadu Bello ta sanar da cewa za...
Gwamnatin jihar Bauchi za ta hada gwiwa da Hukumar Almajiri da Yara da basa zuwa Makaranta don daukar nauyin karatun yara marasa galihu. Gwamna Bala...
Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed na jihar Bauchi ya amince da nadin Sarkin Dass Alhaji Usman Bilyaminu Othman, a matsayin Amirul Hajji na Jahar don gudanar da...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi, ta cafke wani da ake zargin barawo ne da ya sace wata tirela dauke da tan 35 na man gyada da...
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad ya amince da biyan kashi hamsin bisa dari na cikon kudaden aikin Hajjin 2024 ga Alhazan jihar. Hakan ya biyo bayan...
Ƙungiyar Izala ta ƙasa, JIBWIS ta karrama wani matashin ɗan agaji da ya tsinci kuɗi sama da naira miliyan 100, sannan ya mayar da su. Cikin...