Dan kwallon baya na Manchester United, Raphael Varane zai bar kulob din idan kwangilarsa ta kare a karshen kakar wasa ta bana. Dan wasan mai shekaru...
Jami’ar Ilorin ta sanar da kara wa manyan malamanta arba’in (40) karin girma zuwa matsayin Farfesa. Tawagar wadda Ministan Ilimi Farfesa Tahir Mamman, SAN...
Hukumar kula da ilimin fasaha ta kasa NBTE ta ce yanzu an shigar da Tsarin Kwarewar Kwarewar Ma’aikata a Tsarin Ma’aikata na Kasa. ...
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kaddamar da bincike kan zargin kisan da aka yi wa Abdullahi Abdulwahab Magaji, ma’aikaci a hedikwatar Hukumar a...
Hukumar samar da ayyukan yi ta kasa ta tabbatar da aniyar ta wajen magance kalubalen rashin aikin yi tsakanin matasa ta hanyar ba...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta bayar da kwangilar aikin sake gina titin Kiyawa zuwa Birnin kudu. Gwamna Umar Namadi ya bayyana hakan...
Israila ci gaba da luguden wuta a Gaza a jiya Lahadi, a yayin da dakarunta ke fafatawa da mayaƙan Hamas a sassa da dama na yankin,...
An Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Kula Da Jin Dadin Jami’an Da Ke Aiki Akan Iyakokin Kasan nan Shugaban Hukumar Kula da Shige da Fice ta...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya taya zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Déby murnar nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar a makon da ya gabata....
Sakataren zartarwa na Hukumar Kula da Asibitin Jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya gargadi jama’a da su nisanci gidaje ko dakunan da...
Sabuwar jami’ar Muhammad Kamaludeen dake Ilorin ta yaye dalibai karon farko da suka su 146. Da yake nasa jawabin shugaban jami’ar Farfesa Rasheed Jimoh...
Jami’an tsaro sun ceto daliban da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kogi. Rundunar hadin gwiwar sojoji...
Hukumomin Chadi sun tura dakaru sassan kasar don su kwantar da tarzomar da ta barke bayan zaben shugaban kasar da aka yi, inda alkaluma ke nuna...
Hukumar Hana Fasakauri ta Nijeriya wato Kwastam ta kama wasu jirage marasa matuƙa guda 148 da kuɗinsu ya kai kimanin naira miliyan bakwai da kuma injina...
Dan wasan gaban Faransa Kylian Mbappe ya sanar da cewa zai bar PSG a karshen kakar wasanni ta bana. Mbappe mai shekara 25 ya sanar da...