A gobe Alhamis ne shugaba Bola Tinubu zai bar Abuja zuwa birnin N’Djamena na Jamhuriyar Chadi domin halartar bikin rantsar da shugaba Mahamat Deby. Bikin rantsar...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya ce gwamnatinsa ta yi nasarar tallafa wa manoma don noma sama da hekta 200,000 na shinkafa a bana, inda...
Gwamnatin Najeriya ta ja hankalin ‘yan ƙasar da su rage yawan shan gishiri a abincinsu na yau da kullum domin kariya daga cutuka da ke saurin...
Gwamna Yusuf Ya Yi Haɗin gwiwa da Gwamnatin Ƙasar Netherland Ba ta Kan Tsaron Abinci, Sauyin Yanayi Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC) reshen jihar Kano, ta ce ta ceto mutane 13 da aka yi fataucin su a jihar. ...
Gwamnatin Jihar Neja ta yi gargadin cewa daga yanzu duk wani matashi ko gungun jama’a da aka samu da hannu wajen tashe-tashen hankula da...
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Mahara Bakwai Tare Da Kame Makamai Da Babura A Jihar Kaduna. Dakarun runduna ta daya ta sojojin Najeriya da aka...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ta yi shirye-shiryen da suka dace domin samun nasarar aikin hajjin 2024. Daraktan ayyuka na hukumar...
Ministocin harkokin wajen Najeriya, Alhaji Yusuf Tuggar da na Jamhuriyar Benin, Olushegun Adjadi Bakaru, sun gudanar da wani taro a ranar Talata, da...
Gwamnan jihar Imo kuma shugaban kungiyar gwamnonin kudancin kasar ya bukaci sarakunan yankin da su kara himma wajen tabbatar da hadin kai, ci gaba da zaman...
Shugaba Bola Tinubu ya umurci jami’an tsaro da su tabbatar da gudanar da bincike mai zurfi tare da gurfanar da wanda ake zargi da kai hari...
Alhazai Dari Uku da goma sha uku da suka fito daga jihar Kwaran Najeriya sun isa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin hajjin bana. Jirgin Air...
Fasinja daya ya mutu wasu sama da 30 sun ji rauni a cikin wani jirgin sama na ƙasar Singapore da zai koma ƙasar daga London, bayan...
Rundunar Sojin Najeriya a jihar Taraba ta ce dakarunta sun kame wasu ’yan bindiga da suka yi musu tayin cin hancin Naira miliyan biyu. Mataimakin daraktan...