Labarai
Tinubu Zai Halarci Bikin Rantsar Da Shugaban Kasar Chadi
A gobe Alhamis ne shugaba Bola Tinubu zai bar Abuja zuwa birnin N’Djamena na Jamhuriyar Chadi domin halartar bikin rantsar da shugaba Mahamat Deby.
Bikin rantsar da shugaba Deby ya biyo bayan ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a farkon wannan wata, sannan kotun tsarin mulkin kasar Chadi ta tabbatar da hakan.
Sanarwar ta ce manyan jami’an gwamnati za su raka shugaba Tinubu kuma zai dawo gida bayan kammala bikin.
Bello Wakili
-
Ilimi6 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai5 days agoGwamna Dauda Lawal Zai Halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya A New York
-
Labarai21 hours ago
Dakarun Soji Sun Ceto Mutane 23 Tare Da Kama Lakurawa Hudu
-
Labarai23 hours ago
NWDC Ta Sanya Tsaro A Matsayin Babban Fifikon Ta
