Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wata ganawar sirri da takwaransa na Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, a birnin Johannesburg, yau Alhamis. A tattaunawar da suka...
A kokarin da take na inganta rayuwar al’umma, Majalisar Karamar Hukumar Kauru da ke Jihar Kaduna ta raba kayayyakin abinci na miliyoyin Naira ga marasa galihu....
Gwamnatin Jihar Jigawa tace ta kwace dazukan gwamnati a hannun jama’a, za kuma a bada aron su ga jama’a domin yin noma. Gwamna Umar Namadi ya...
Mai Martaba Sarkin Kauru a Jihar Kaduna, Alhaji Zakariya Ya’u Usman II ya jaddada muhimmancin hadin kai a tsakanin mabiya addinai da kabilu daban-daban domin yakar...
Wata kungiyar siyasar Zamfara a jam’iyyar APC Youth wing mobilization vanguard, ta bayyana damuwarta kan kalaman da Gwamna Dauda Lawal ya yi a gidan talabijin na...
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya koka kan yadda ’yan sanda da sojoji suka sanya sakaci a yaƙi da ’yan bindiga a shiyyar Arewa maso Yamma....
Wata gobara da ta tashi a wani gidan ma’aikata da ke garin Mangaf na kasar Kuwait, ta hallaka mutane 41, kamar yadda mataimakin firai ministan kasar...
Majalisar Wakila zata gayyaci Ministan sufuri domin ya yima yan Najeriya bayanin abinda ya janyo jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja yake sauka daga kan laying dogo...
Hukumar Alhazai ta jihar Kwara ta jajantawa iyalan wasu alhazai biyu da suka rasu a birnin Madina na kasar Saudiyya. A cikin wata sanarwa da sakataren...
Sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta yamma, Alhaji Abdulaziz Yari Abubakar ya fara rabon shanu 380 ga mazabun siyasa 147 a kananan hukumomi 14 na jihar....
Alhazan jihar Neja sun samu tabbacin kyautata walwala da jin dadinsu yayin da suke kasa mai tsarki don gudanar da aikin hajjin bana. Mataimakin gwamnan jihar,...
Alhazan Jihar Borno sun yabawa hukumar alhazai ta kasa (NAHCON) da gwamnatin jihar Borno bisa kyakkyawan tsarin shirin ciyarwa a Makka da Madina. Alhazan da a...
Kashi na karshe na Mahajjata Dari uku da hudu daga jihar Kwara da babban birnin tarayya Abuja sun isa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin hajjin...
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya shawarci gwamnonin jihohi 36 na tarayya da su ba da fifiko kan samar da abinci domin dakile matsalolin da...
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Jigawa Alhaji Haruna Aliyu Dangyatin ya ce gwamnatin Gwamna Umar Namadi ba ta tsoma baki a harkokin majalisa tun farkon kama mulki....