Yau shugaba Bola Tinubu zai tashi daga Abuja zuwa Accra babban birnin jamhuriyar Ghana domin halartar bikin rantsar da zababben shugaban kasar John Dramani Mahama a...
Dakarun rundunar hadin gwiwa dake aiki a Arewa maso Yamma, samamen Fansan Yamma sun gudanar da sintiri a kauyen Bamamu da ke karamar hukumar Tsafe a...
Kwamitin rabon tallafin watan Ramadan na tsohon gwamnan jihar Zamfara, Dr Abdul’azeez Yari Abubakar ya ce an tsara shirye-shirye domin samun nasarar rabon kayan tallafin watan...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin Lakurawa ne da ba a tantance adadinsu ba, sun kai farmaki ga Alhaji Lawal Black Farm da wasu kauyukan Fulani...
Al’ummar musulmin jihar Taraba sun gudanar da karatun kur’ani mai tsarki tare da gudanar da addu’o’i na musamman ga gwamna Agbu Kefas da al’ummar jihar...
Gamnatin tarayyar Najeriya ta yi kakkausar suka kan zargin da shugaban mulkin sojan Jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya yi a wani faifan bidiyo da ke...
Shugaba Bola Tinubu ya yi kira da a yi taka tsantsan tare da bin muhimman matakan tsaro don hana barkewar gobara da sauran hadurra. Shugaban ya...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya shigar da ƙara a gaban kotu, inda yake ƙalubalantar majalisar dokokin jihar kan zarge-zargen da ta yi masa na...
Uwargidan Shugaban majalisar wakilai Hajiya Fatima Abbas Tajuddeen ta raba dubunnan mata atamfofi a Zaria a wani yinkuri na taimakawa matan kasan nan. An gudanarda Rabbi...
Wata kungiyar siyasar Zamfara a jam’iyyar APC Youth wing mobilization vanguard, ta bayyana damuwarta kan kalaman da Gwamna Dauda Lawal ya yi a gidan talabijin na...
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya koka kan yadda ’yan sanda da sojoji suka sanya sakaci a yaƙi da ’yan bindiga a shiyyar Arewa maso Yamma....
Majalisar Wakila zata gayyaci Ministan sufuri domin ya yima yan Najeriya bayanin abinda ya janyo jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja yake sauka daga kan laying dogo...
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya shawarci gwamnonin jihohi 36 na tarayya da su ba da fifiko kan samar da abinci domin dakile matsalolin da...
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Jigawa Alhaji Haruna Aliyu Dangyatin ya ce gwamnatin Gwamna Umar Namadi ba ta tsoma baki a harkokin majalisa tun farkon kama mulki....
Majalisar dattijai ta yi kira da a kara tsaurara matakan tsaro da ka’idojin aiki kan ayyukan hakar ma’adinai a kasar. Majalisar dattijai ta yanke wannan kuduri...