Siyasa
Uwargidan Shugaban Majalisar Wakilai Ta Rabawa Dubannin Mata Atamfofi A Zaria
Uwargidan Shugaban majalisar wakilai Hajiya Fatima Abbas Tajuddeen ta raba dubunnan mata atamfofi a Zaria a wani yinkuri na taimakawa matan kasan nan.
An gudanarda Rabbi atamfofin ne a Zaria
Uwargidan Shugaban majalisar Hajiya Fatima Abbas Tajuddeen ta kuma baiwa kowace daga cikin matan naira dubu 2 domin samun saukin dinka atamfar a kokarinta na tallafawa mata a cikin al’uma.
Ta roki al’uma su cigaba da goyon baya da yi ma ‘yan majalisa addu’a domin samun nasarar samarda dokokin da zasu amfani rayukan jama’ar kasa.
Cikin waɗanda suka amfana akwai mata ‘yan jarida 10 daga Kaduna waɗanda suka yaba Wa uwargidan Shugaban majalisar Hajiya Fatima Abbas Tajuddeen bisa wannan yinkuri, sun sha alwashin mara mata baya wajen gudanarda da kyawawan shirye- shirye da zasu amfanar da jama’a kaitsaye.
Khadija Kubau
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai7 days agoADC Ta Kaddamar da Yakin Neman Zabe a Daura, Ta Jaddada Matsayinta Kan Tallafin Man Fetur
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Ilimi7 days agoZamfara Ta Kaddamar Da Shirin Shigar Da Yara Makaranta
-
Labarai6 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
