By Adamu Yusuf Hukumar Ilimantar da Makiyaya Ta Kasa (NCNE) ta shirya taron horas da ma’aikatan ta kan tsaftace bayanai da rubuta rahotanni da...
Daga Aminu Dalhatu Shugaban Jami’ar Tarayya da ke Gusau (FUGUS), Farfesa Tukur Adamu, ya sanar da shirin jami’ar na kafa Cibiyar Bincike da Adana Tarihi da...
Hukumar Ilimin Bai Daya ta Jihar Jigawa (SUBEB), tare da haɗin gwiwar Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF), ta horas da malamai...
Daga Bello Wakili Majalisar Matan Shugabannin Kasashen Afirka OAFLAD ta karrama Uwargidan Shugaban Ƙasar Nijeriya, Oluremi Tinubu sakamakon gudunmawar da take bayarwa wajen bunƙasa ilimin ‘ya’ya...
Daga Usman Muhammad Zaria Mataimakin Gwamnan Jihar Jigawa, Injiniya Aminu Usman Gumel, ya bayyana sabon Shugaban Jami’ar Tarayya da ke Dutse, Farfesa Ahmad Muhammed Gumel, a...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamna Umar Namadi ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na ba da kulawa, ƙarfafawa da tallafawa fitattun ‘yan asalin jihar a fannoni daban-daban...
Daga Aminu Dalhatu Sabon Shugaban Jami’ar Tarayya ta Gusau (FUGUS) Farfesa Tukur Adamu ya yi alƙawarin inganta ilimi, bincike, ƙirƙire-ƙirƙire, walwalar ɗalibai da ma’aikata. Farfesa Tukur...
Daga Usman Muhammad Zaria Sabon Shugaban Jami’ar Tarayya ta Dutse (FUD), Farfesa Ahmad Mohammed Gumel, ya bayyana cikakken shiri da zai sauya jami’ar zuwa cibiyar bincike,...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce jarin da take ci gaba da zubawa a bangaren ilimi ya fara haifar da sakamako mai kyau,...
Aƙalla yara da ɗalibai 1,683 ne aka sace a makarantu a Najeriya tsakanin shekarun 2014 zuwa 2022, sakamakon hare-haren da ƙungiyoyin ’yan bindiga da masu tayar...
Daga Usman Muhammad Zaria Jami’ar Tarayya ta Dutse (FUD) ta bayyana cewa za a rantsar da sabon Shugaban Jami’ar (Vice-Chancellor) da aka naɗa, Farfesa Ahmad Muhammed...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Kula da Yara ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) ta yi kira da a dauki matakan gaggawa domin inganta ayyukan ruwa, tsafta...