Masu kamfanin sarrafa siminti a Najeriya sun amince su rage farashinsa zuwa tsakanin naira dubu bakwai da naira dubu takwas kan buhu mai nauyin kilogram 50....
Hukumar kula da aikin hajji ta jihar Kaduna ta kaddamar shirin ilmamtarda maniyatan aikin hajjin bana da ya zama wajibi ga kowane maniyaci ya halarta. Mai...
Mutuwar jagoran adawar Rasha Alexei Navalny a gidan yari ta janyo ɓarkewar zanga-zanga da alhini a faɗin duniya. Magoya bayan ɗan gwagwarmayar siyasar, sun taru a...
Rundunar ‘yansandan jihar Taraba ta karrama wasu jami’anta huɗu, saboda ƙin karɓar cin hancin naira miliyan 8.5 dagha wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne a...
Gwamnan jihar River Siminalayi Fubara ya karrama golan Najeriya, Stanley Nwabali sakamakon bajintar da ya nuna gasar kofin ƙasashe Afirka ta Afcon da aka kammala makon...