Babban Lauya kuma Kwamishinan Shari’a na Jihar Kwara, Barista Senior Ibrahim Sulyman, ya tabbatar da cewa ma’aikatarsa za ta ci gaba da inganta adalci, kyakkyawan shugabanci,...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kwara ta kammala shirye-shirye domin fara taron bita ga maniyyata aikin Hajjin bana. Shugaban Hukumar, Alhaji Abdulsalam Abdulkadir ya bayyana...
Gwamnatin Jihar Kwara ta bayyana damuwarta kan kwararar ruwa fiye da kima a gonakin shinkafa da dama a Shonga, da ke karamar hukumar Edu ta jihar....
Gwamnatin jihar Kwara ta yi tanadin sufuri kyauta ga daliban da suke komawa makaranta bayan hutun Kirsimeti da na sabuwar shekara domin saukaka musu tsadar...
An gargadi mazauna jihar Kwara kan zubar da shara ba bisa ka’ida ba, don hana barkewar cututtuka. Kwamishinar Muhalli ta jihar, Hajiya Nafisat Musa-Buge, ta yi...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) reshen jihar Kwara, ta kama tan 2 da digo 6 na miyagun kwayoyi, tare da kama...
Gwamnatin jihar Kwara ta binne duk wani naman dabbobin da ake zargi yana dauke da guba don gujewa sayarwa mutane a kusa da Kwalejin Kolejin Koyon...
Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta samar da matakan kare lafiyar jama’a a daidai lokacin da ake ta yayata jita-jitar sayar da naman Sa me guba...
Wata babbar kotun tarayya da ke Ilorin babban birnin jihar Kwara, ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar, Alhaji Abdulfatah Ahmed a kan kudi naira miliyan...