Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa ta bada jakunkunan kaya guda biyu masu nauyin kilo 23 ga kowane Mahajjaci a birnin Makkah,...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Dadin Alhaza ta Jihar Jigawa ta gudanar da taro da jami’anta na shiyyoyi da rukunin ma’aikata a ofishinta dake Birnin...
Daga Aliyu Lawal HJimillar Maniyyata dari shida da casa’in daga jihar Neja ne ya zuwa yanzu aka yi jigilarsu zuwa daga Filin Jirgin Sama na Bola...
Daga Nasir Malali Rukuni na farko na maniyyatan jihar Sakkwato ya isa Masarautar Saudiyya domin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026. Amirul Hajj na jihar kuma...
Daga Ali Muhammad Rabi’u Rukuni na farko na Alhazan Jihar Kwara su 374 ya sauka ƙasar Saudiyya domin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026. Ɗaya daga...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce rukuni na biyu kuma na ƙarshe na Alhazan jihar ya isa Madina lafiya,...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta kammala biyan rarar kuɗaɗe ga maniyyata aikin Hajjin 2026. Daraktan Janar na Hukumar, Alhaji Abubakar...
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya buƙaci Alhazan jihar da su kasance jakadu nagari yayin zamansu a ƙasa mai tsarki. A yayin jawabin bankwana ga Alhazan...
Rukunin farko na maniyyata 480 daga Jihar Jigawa ya tashi daga Filin Jirgin Sama na Nuhu Muhammadu Sunusi da ke Dutse zuwa birnin Madina na kasar...
Daga Sani Dutsinma Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, ya yi bankwana da rukuni na farko na maniyyata 418 daga jihar da suka tashi zuwa ƙasar...
Daga Bello Wakili Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya kaddamar da jigilar maniyyata Hajjin 2026, a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja. Kashim...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Alhazai ta Ƙasa NAHCON ta kai ziyarar gani da ido a filin jirgin sama da sansanin Alhazai na Jihar Jigawa a...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta fara raba kayan sawa (uniform) da kayan tafiya ga maniyyatan hajjin shekarar 2026. Shugaban...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta kammala tanadin katin shaidar rigakafin cututtuka ga dukkan maniyyatan aikin Hajjin shekarar 2026. Darakta Janar na hukumar, Alhaji...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa tace ta dawo da ci gaba da bitar maniyyatan aikin hajjin bana a dukkan kananan...