Labarai
Isra’ila ta hana shigar da kayan agaji a arewacin Gaza – MDD
Hukumar ƴan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya a Gaza ta ce Isra’ila ta hanata shigar da kayan agaji a arewacin Gaza inda ake fama da ƙarancin abinci.
Shugaban hukumar Philippe Lazzarini, ya bayyana matakin da rashin tausayi.
Mista Lazzirini, ya ce wannan yunƙurin na Isra’ila na nufin mutane da dama za su iya rasa ransu saboda yunwa da ƙishirwa da kuma rashin matsugunni.
Isra’ila dai ba ta mayar da martani a kan batun ba.
-
Fasaha6 days ago
Shugaba Tinubu Ya Kaddamar Da Kamfanin Sarrafa Sinadarin Batira a Lafiya
-
Ilimi3 days ago
Gwamnatin Jigawa Ta Bada Kwangilar Hanyar Kiyawa Zuwa Birnin Kudu
-
Labarai2 days ago
Jirgin Farko Na Alhazan Najeriya Ya Tashi Zuwa Kasa Mai Tsarki
-
Labarai6 days ago
Mbappe ya sanar da cewa zai bar PSG a karshen kaka
-
Fasaha3 days ago
Kasuwar Panteka Ta Kaduna Ta Samu Lasisin Koyar Da Sana’o’i —NBTE
-
Labarai3 days ago
Sheikh Bin Uthman Ya Jaddada Muhimmancin Rikon Amana Ga Jami’an Hukumar Alhazai
-
Labarai3 days ago
Varane zai bar Manchester United
-
Labarai3 days ago
Gwamnatin Kano Ta Nada Ibrahim Garba Shugaban Tawagar ‘Yan Jarida A Hajjin Bana