A ciki gaba da gudanar da bukukuwan cika shekara ɗaya a karagar mulkin jihar Zamfara, ranar Litinin ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da wasu manyan...
An bude taron kwanaki biyu na kasa da kasa kan matsalar tsaro da sake tsugunar da jama’a da sake gina kasar a birnin Maiduguri na jihar...
Gwamnatin Kano ta ba wa Mashawarcin Shugaban Kasa kan sha’anin Tsaro Nuhu Ribadu hakuri kan zargin hannunsa a rikicin masarautun jihar. Radio Nijeriya ya ruwaito mataimakin...
Majalisar kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya reshen jihar Kano ta kaddamar da kwamitin tantance mutane biyar domin shirya zaben jihar. An zabo mambobin ne a...
Mataimakin shugaban kungiyar kamfanoni masu zaman kansu, Kwamared Hamza Adamu ya ce kamfanoni masu zaman kansu 54 ne suka rufe ayyukansu a Kano saboda...
Gwamnatin jihar Bauchi za ta hada gwiwa da Hukumar Almajiri da Yara da basa zuwa Makaranta don daukar nauyin karatun yara marasa galihu. Gwamna Bala...
Majalisar dokokin jihar Kano ta rusa dukkanin masarautun jihar guda biyar. Wannan ya biyo bayan muhawarar da aka tafka a zauren Majalisar dokokin jihar dazu dazun...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bukaci ɗaukacin ’yan canjin kuɗaɗen ƙasashen ƙetare su sake rajista domin ci gaba da harkokinsu. Babban bankin ya bayar da wannan...
Tsohon Ministan Sufuri Alh. Yusuf Sulaiman ya shawarci bangaren shari’a na gwamnati da su kiyaye da’a da kyawawan dabi’u da ake bukata wajen sauya labaran yadda...
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya raba tiraktocin noma goma sha uku domin taimakawa manoma da nufin bunkasa noma. Da yake jawabi a wajen...
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta fara biyan mafi karancin albashi na naira 30,000 daga wata mai zuwa. Gwamnan...
Gwamnatin Najeriya ta ja hankalin ‘yan ƙasar da su rage yawan shan gishiri a abincinsu na yau da kullum domin kariya daga cutuka da ke saurin...
Gwamna Yusuf Ya Yi Haɗin gwiwa da Gwamnatin Ƙasar Netherland Ba ta Kan Tsaron Abinci, Sauyin Yanayi Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC) reshen jihar Kano, ta ce ta ceto mutane 13 da aka yi fataucin su a jihar. ...
Gwamnatin Jihar Neja ta yi gargadin cewa daga yanzu duk wani matashi ko gungun jama’a da aka samu da hannu wajen tashe-tashen hankula da...