Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce gwamnatin tarayya za ta gudanar da aikin samar da wutar lantarki ga jami’ar tarayya ta Kashere da ke jihar Gombe...
Wani malamin addinin musulunci a jihar Zamfara, Sheikh Mohammed Tukur Sani Jangebe, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da gwamnatin jihar Zamfara da su gaggauta gudanar...
Hukumar kare hakkin bil’adama ta kasa (NHRC) a jihar Kano ta ce ta samu rahoton laifuka 351 na take hakkin yara daga cikin jimillar kararraki 446...
A wani yunkuri na bunkasa samar da wutar lantarki da kuma bunkasar tattalin arziki, gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da rabon kashi na farko na taransfoma...
Kwamatin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa ya tunasar da karamar hukumar Roni game da bukatar gina wani rukuni mai dauke da ajujuwa guda biyu...
Hukumar Kula da Ingancin Kayayyaki ta Najeriya (SON) ta gudanar da bikin bayar da takardun shaidar MANCAP ga kayayyaki 31 da suka cika sharuddan inganci a...
Kwamatin Harkokin Kananan Hukumomi na Majalisar Dokokin jihar Jigawa ya fara rangadin kwanaki biyu a karamar hukumar Roni a ci gaba da rangadin kananan hukumomin jihar...
Tsangayar Kwalejin koyar da aikin Jinya ta Jihar Jigawa dake garin Birnin kudu ta gudanar da bikin kaddamar da sabbin dalibai 116 da za su yi...
Shugaban hukumar kula da makarantun kiwon lafiya da bada lasisi ga likitoci kula da lafiya a matakin farko ta kasa Alhaji Dr Bashir Idiris Lifidin Jama’a...
Shugaban Karamar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara, Alhaji Bello Mohammed Jabaka, ya yi kira ga al’ummar yankin da su dauki matakan kariya domin dakile yaduwar cutar...
Mataimakin Shugaban Jami’ar Bayero Kano a harkokin karatu, kuma ƙwararre a fannin Kimiyyar Roba, Farfesa Haruna Musa, ya bayyana a matsayin ɗan takarar da ya fi...
Jami’an jam’iyyar All Progressives Congress (APC) daga Mazabar Gayam dake karamar hukumar Lafia a jihar Nasarawa sun dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar, Aliyu Bello, bisa...
Gwamna Mohammed Umar Bago na jihar Neja ya ayyana dokar ta-baci a Asibitin Gwamnati na Minna. Gwamnan ya ce akwai bukatar gyaran gaggawa da cikakken sauyi...
Mutane sama da dari biyu da bakwai (207) ne suka rasu sakamakon ambaliyar ruwa da ta afkawa al’ummar karamar hukumar Mokwa a jihar Neja. Shugaban...
Jami’ar Tarayya ta Dutse (FUD) ta ce dalibai 209 za su karbi shaidar digiri mai daraja ta daya a taron yaye dalibai karo na 8 da...