Shirin Taimakawa da Ƙarfafa Samar da Amfanin Dabbobi na Jihar Kwara (L-PRES) ya mika sabon aikin rijiyar burtsatse mai amfani da hasken rana ga al’ummar Fulani...
An bayyana matsalar auren wuri ga ‘ya’ya mata musamman a yankin Arewacin Nijeriya a matsayin wata hanya dake haifar da koma baya ga ci gaba da...
Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da Isra’ila ta kai a Syria a cikin wannan makon. Isra’ila dai ta yi ruwan bama-bamai a babban...
Majalisar dokokin jihar Kano ta karyata rahotannin da ke cewa ta kaddamar da bincike kan Hajiya Sa’adatu Yusha’u, shugabar karamar hukumar Tudun Wada kuma shugabar kungiyar...
Majalisar zartaswar jihar Zamfara ta amince da shirin bada tallafin kudi kai tsaye da nufin inganta rayuwa da tallafawa kananan ‘yan kasuwa a fadin kananan hukumomin...
Akalla mutane 15 da ake zargi da aikata laifuka ne aka kama bayan ci gaba da farmakin da ake kai wa wasu miyagu da ke da...
Hukumar Kwastam ta Najeriya reshen Kano/Jigawa, ta kama wani adadi mai yawa na bawon dabbar Dankunya wato pangolin mai nauyin kilogiram 420 a wata unguwa da...
A kokarin da ake na samar da zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin mabiya addinin Kirista da Musulmi a jihar Neja, kungiyar ilimin addinin Musulunci ta...
Domin karfafa tsarin kiwon lafiya ta hanyar sa ido a tsakanin al’umma, kungiyar bayar da shawarwari ta COVID-19 (C19RM) ta jihar Kano ta kai ziyarar bayar...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bukaci sabbin alkalai a jihar da su mayar da hankali wajen hanzarta yanke shari’a a kotuna. Gwamna Lawal ya bayyana...
Majalisar Dokokin jihar Jigawa ta gudanar da addu’oi na musamman ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda aka yi jana’izar sa a mahaifar sa dake garin...
‘Yan Najeriya daga sassa daban-daban na ci gaba da nuna alhini da yin ta’aziyya bisa rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, wanda aka yi jana’izarsa jiya...
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da bincike kan mutuwar ban mamaki ta wasu dalibai biyu a Kwalejin Sakandaren Gwamnati ta kwana da ke Bichi, wato Hamza...
An bizne gawar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, a gidansa da ke garin Daura. Babban limamin Daura, Sheikh Hassan Yusuf ne ya jagoranci Sallar janazar a...
An bayyana kaddamar da aikin hanyar Firji zuwa Guntai zuwa Buntusu ta wuce zuwa Dan Abzin mai nisan kilomita 29 da Gwamna Umar Namadi na Jihar...