Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa ta sake kaddamar da wani kamfen na wayar da kan ‘yan Najeriya kan Manufofin FG da shirye-shirye a kasar....
Shugaban Karamar Hukumar Birnin Kudu, Dr. Builder Muhammad Uba, ya taya Shugaban Karamar Hukumar Dutse, Dr. Sibu Abdullahi murna, bisa samun nasarar zama sabon Shugaban Ƙungiyar...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya rantsar da sabbin kwamishinonin dindindin guda biyu na Hukumar Ma’aikatan Jihar. Wadanda aka nada su ne Alhaji Babandi Saleh...
Jami’an APC na jihar Neja zasu fara rangadin jihohi talatin da shida na Najeriya da Abuja domin tattarawa da kuma neman goyon baya ga nasarar Shugaba...
Gwamnatin Jihar Katsina ta yi kira ga al’ummomin da ke zaune a yankunan da ake fama da matsalolin tsaro da su ba da haɗin kai ga...
A wani yunƙuri na ƙarfafa muhalli mai tsafta da kare yara daga kamuwa da cututtuka, Kwamishinan Ma’aikatar Harkokin Mata, Yara da Masu Buƙata ta Musamman ta...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta sake jaddada kudurinta na rage wa manoma wahalhalu wajen jigilar amfanin gonakinsu zuwa kasuwanni mafi kusa a fadin jihar. Gwamna Umar Namadi...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa, ƙarƙashin jagorancin shugabanta Ahmed Umar Labbo, ta mayar da kudi sama da Naira Miliyan 31 ga mahajjata 930 da...
An yi kira ga Gwamnatin tarayya da na jihohi da su kafa Ma’aikatu na Harkokin Iyali domin magance aikata laifuka da rushewar tarbiyya a ƙasar nan,...
Kungiyar Tuntuba ta Arewa (ACF) ta ja hankalin shugabanni da al’ummar Arewacin Najeriya da su kasance masu taka-tsan-tsan da hadin kai a yayin da ake fuskantar...
Gwamna Dauda Lawal na karbar bakuncin gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP don wani muhimmin taro a jihar Zamfara. Wata sanarwa da mai...
Ministan tsaron Isra’ila, Israel Katz, ya bayyana cewa za a lalata birnin Gaza gaba ɗaya idan kungiyar Hamas ta ƙi miƙa makamai da kuma sakin dukkan...
Darakta-Janar na Hukumar Kula da Masana’antu na Tsaro ta Najeriya-DICON, Manjo Janar Babatunde Alaya ya ba da shawarar a yi kokarin hadin gwiwa wajen inganta muhalli...
Wasu fusatattun mutane sun kashe wata mata da aka yi kuskure daukar ta cikin masu garkuwa da mutane ce a babbar kasuwar Ipata da ke karamar...
Cibiyar Fasahar Sadarwa da Ci Gaba (CITAD) ta shirya taron wayar da kan jama’a mai taken “Monopolies to Fediverse: A Peep into a Alternative Social Media...