Daga Usman Muhammad Zaria Babban Kwanturolan Hukumar Kwastam na kasa Bashir Adewale Adeniyi ya sake jaddada kudirin hukumar na inganta rayuwar al’umma baya ga tara kudaden...
Daga Alhassan Usman Sashen Ayyuka na Tarayya, da ke Yanki na 4 a Bauchi, na Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) wato Zone D, ya kwace kayayyakin...
Daga Ali Muhammad Rabi’u Tsohon Kwamandan Hukumar Hana Fasakwauri ta Kasa, shiyyar jihar Kwara, Comptroller Faith Ojeifo, ya yi kira ga jami’ai da ma’aikata da su...
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta ce tana ƙara ƙoƙari wajen aiwatar da cikakken tsarin Yarjejeniyar Cinikayya ta Nahiyar Afrika (AfCFTA), yayin da kasar ke shirin karɓar...
Gwamna Malam Umar Namadi na Jihar Jigawa ya jaddada kudirin gwamnatinsa na farfado da harkar kasuwanci mara shinge a Maigatari, wanda ya bayyana a matsayin muhimmin...
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kaddamar da bincike kan zargin kisan da aka yi wa Abdullahi Abdulwahab Magaji, ma’aikaci a hedikwatar Hukumar a...
Sabon Shugaban Hukumar Kwastam a Jihar Kebbi, Kwanturola Iheanacho Ernest Ojike, ya bi umarnin Shugaban Hukumar na kasa Bashir Adewale Adeniyi, na sake bude kan...
Hukumar Kwastam ta Kasa, ta fara rabon kayan abincin da ta kwato daga hannun masu fasa kwauri don rage yunwa da tsadar rayuwa da ake fama...